Shugaban Kasa Tinubu ya sa hannu a kan kasafin kuɗin 2024

Shugaba Bola Tinubu ya sa hannu kan ƙudurin kasafin kuɗin bana na sama da naira tirliyan 28 zuwa doka, jim kaɗan bayan komawarsa Abuja daga Lagos. Ya dai bai wa…

Gwamnan Zamfara Ya Jajanta Wa Al’ummar Zurmi Bisa Harin ‘Yan Bindiga, Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro

  Gwamna Dauda Lawal ya jajanta wa al’ummomin da hare-haren ‘yan bindiga ya shafa a baya-bayan nan, ya kuma yaba wa sojoji bisa kokarinsu. Akwai rahotanni masu kyau da yawa…