Sarkin Kano Ya Halarci Jana’izar Saratu Gidaɗo

Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero yana cikin waɗanda suka halarci jana’izar fitacciyyar jarumar finafinan Hausa, Saratu Gidaɗo. Jana’izar, wacce aka gudanar a harabar babban Masallacin Juma’a da…

Gwamnatin Nasarawa ta taya Ma’azu Maifata murnar zama Shugaban ALGON na kasa

Daga Zubairu Lawal Gwamnan jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule yayi kira ga sabon Shugaban Kungiyar Chiyamomi na kasa da ya daukaka darajar jihar Nasarawa a idon yan Najeriya. Gwamna Abdullahi…

Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata

Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky kamar yadda ya saba a duk shekara a lokacin watan azumi na Ramadana, a bana…

Gwamnan Zamfara Ya Jaddada Kudurinsa Na Bunkasa Ilimi

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa ilimi na ɗaya daga cikin ajandodi shida da ya sanya a gaba, ganin cewa ilimi ginshiƙin dukkan wayewa ne. A lokacin…

Ma’aikata Sun Fara Fusata Da Gwamnatin Tinubu

Ma’aikatan gwamnati sun zargi gwamnatin shugaba Bola Tinubu da rashin kula da halin da suke ciki saboda gaza biyansu albashi a kan lokaci. Ma’aikatan ta hanyar kungiyoyinsu sun yi wannan…