Gwamnan Zamfara Ya Yaba Da Gudumawar Ɗan Majalisa Mai Palace A Bangaren Kiwon Lafiya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jinjina wa ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Ahmadu Mai Palace, bisa rawar da ya taka wajen inganta harkokin kiwon lafiya…

Burina Ba Wanda Zai Bar Zamfara Don Neman Magani – Gwamna Lawal

TATTAUNAWA TA MUSAMMAN:Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal A kwanakin baya ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda…

Gwamnatin ta duba lafiyar sama da mutum 2,213

Gwamnatin Jihar Zamfara ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin…