Civil Defence Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Zargin Kisan Matashin Da Ke Taimaka Mata A Fagge, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar Tsaron Al’umma ta Ƙasa (Civil Defence) ta kafa wani kwamiti domin bincike kan zargin kisan wani matashi da ke taimaka mata a ofishinta na ƙaramar…

Shirin Ceto Zamfara Na Samun Nasara, Yayin Da Gwamna Lawal Ke Duba Ayyuka A Shinkafi.

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto jihar sa daga halin da take ciki, wato “Rescue Mission” yana tafiya yadda ya dace kuma yana haifar da gagarumin…

Ma’aikatar Tsaro Na Amfani Da Ofishin NSA Wajen Gallaza Wa ’Yan Adawa – Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana matuƙar damuwar ta kan abin da ta kira amfani da ƙarfin Gwamnatin Tarayya wajen gallaza wa da tsoratar da ’yan adawa a jihar, tana mai…