Tsofaffin Daliban Kwalejin Fasaha Ta Ungogo Sun Yaba Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Gyaran Makarantar

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Fasaha ta Ungogo ta yabawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa kulawa da ɗaukin da gwamnatinsa ke bai wa Kwalejin,…

Bunƙasa Ilimin Fasaha Zai Taimaka Wajen Samar da Ayyukan Dogaro da Kai In Ji Injiniya Umar Faruk

Daga Ibrahim Muhammad Kano Injiniya Umar Faruk, ɗan aji na shekarar 1992 a Kwalejin Fasaha ta Ungogo, kuma jigo a ƙungiyar tsofaffin ɗaliban makarantar, ya bayyana gamsuwarsa kan yadda ya…

Malam Haruna Ungogo Ya Ɗauke Mu Tamkar ’Ya’yansa –Farfesa Sarki Abba

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana yadda marigayi Malam Haruna Ungogo ya yi kyakkyawar hulɗa da kulawa ta musamman ga makarantar Sakandiren Kimiyya ta Dawakin Tofa, inda ya shugabance ta…