Ina Matuƙar Farin Ciki Da Naɗin Sarkin Gabas — Hajiya Ruƙayya Sa’id Gwarzo

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hajiya Ruƙayya Sa’id Gwarzo, maiɗakin Alhaji Muktar Maude, wanda Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi, ya naɗa a matsayin Sarkin Gabas, ta bayyana matuƙar farin…

Matawalle Na Amfani Da Jami’an Tsaro Don Tsoratar Da ‘Yan Adawa

Wannan wata tattaunawa ce mai armashi da ta ja hankalin jama’a, wanda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Zamfara, Babban Mai Bai wa Gwamnan Shawara na Musamman kan Harkokin Watsa…

Sabuwar Kwakwacin Dawanau Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Aikin Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sakataren Ƙungiyar Masu Fasahar Gyaran Ababen Hawa ta Ƙasa (NATA), reshen Sabuwar Kwakwacin Dawanau da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, Injiniya Alhaji Salahudeen…

Manoma Sun Nemi Gwamnati Ta Tallafa Musu Kan Asarar Hatsi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Ƙungiyar Masu Sayar da Masara ta Kasuwar Dawanau, Alhaji Jamilu Abdullahi, ya yi kira ga gwamnatoci a matakai daban-daban da su ɗauki matakin gaggawa domin…