Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata mata da ’ya’yanta shida, wanda ya faru a unguwar Ɗorayi…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Sani Abdulƙadir Koguna, ɗa ga sabon Durɓin Kano, Alhaji Abdulƙadir Koguna, ya bayyana farin cikinsa tare da miƙa godiya ga Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad…





