Karamar Hukumar Birnin Kano Za Ta Tallafa Wa Gidauniyar Tagwaye

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙaramar Hukumar Birnin Kano ta bayyana aniyarta ta tallafa wa Gidauniyar Taimakawa Tagwaye Maza da Mata, bisa irin ƙoƙarin da take yi wajen haɗa kan jama’a,…

Khadijat Gambari Academy Ta Yaye Ɗalibai Karo Na 17

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Makarantar Khadijat Gambari Academy da ke Unguwar Yakasai a cikin birnin Kano, ta gudanar da bikin yaye ɗalibai karo na 17, inda aka yaye ɗaliban da…

Gwamna Dauda Lawal Ya Samu Lambar Yabon Jagoranci Ta ZIK Pan-African A Ghana

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar lambar yabo ta ZIK International Peace and Leadership Award a ƙasar Ghana, bisa la’akari da nasarorin da gwamnatinsa ta samu cikin shekaru…

Gidauniyar Tagwaye Ta Ba Da Jini Kyauta A Asibitin Nuhu Bamalli

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugabar Sashen Adana Jini na Asibitin Nuhu Bamalli da ke Kano, Hajiya Fa’iza Aminu Isa, ta yaba wa Gidauniyar Taimakawa Tagwaye Maza da Mata ta Ƙasa,…

Sardaunan NATA Ya Yaba Wa Sarkin Maganin Kano Kan Naɗin Jamilu Lamir Sarkin Magani Na Fagge

Sardaunan NATA, Mataimakin Shugaban Kungiyar Masu Maganin Gargajiya na Jihohi Bakwai na Shiyyar Arewa Maso Yamma, Alhaji Mukhtar Lamir Jibrin, ya bayyana godiyarsa ga Sarkin Maganin Gargajiya na Kano, Dakta…

Sarkin Maganin Kano Ya Naɗa Alhaji Jamilu A Matsayin Sabon Sarkin Maganin Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Kano Sarkin Maganin Gargajiya na Jihar Kano, Dakta Rabilu Muhammad, ya nada Alhaji Jamilu Lamir Jibrin a matsayin Sarkin Magani na Karamar Hukumar Fagge. Wannan sarauta ce…

Sheikh Aminu Daurawa Ya Jinjina Wa Kwalejin Zam-Zam Da Ke Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Kwalejin Islamiyya da Ilimin Zamani ta Zam-Zam da ke jihar Kano ta gudanar da bikin saukar haddar Alkur’ani mai girma karo na hudu tare da yaye…

Iyaye Sun Yaba Wa Kwalejin Zam Zam Kan Tarbiyya Da Ingancin Ilimi

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗaya daga cikin iyayen ɗaliban Kwalejin Islamiyya da Ilimin Zamani ta Zam Zam, Alhaji Sabitu Ahmad Usman Kazaure, ya yaba wa makarantar bisa irin gudunmawar da…

RA’AYI: Yunƙurin Farfaɗo Da Masana’antar Yadi Da Sarrafa Auduga Ta Zamfara, Gwamna Lawal Ya Cancani Yabo

Fassarar Mahdi Musa Muhammad A da, Jihar Zamfara na daga cikin jihohin da suka yi fice wajen noman auduga a Nijeriya. Wannan ya sa aka kafa masana’antun sarrafa auduga da…

Har yanzu Hanga Da Kabiru Gaya ‘Ya’yan Jam’iyyar NDC Ne -Hussaini Isa Mairiga

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Jam’iyyar NDC reshen Jihar Kano ta yi kira ga Sanatan Kano ta Tsakiya, Rufai Sani Hanga da tsohon Gwamnan Kano tsohon sanatan Kano ta kudu Kabiru…