The US and Great Power Politics in the Western Hemisphere: A Reinvigoration of Realism in International Relations, Geopolitics and Strategic Interest
By:Chris S. Orngu, PhD Introduction:In historical contexts, the United States has, over time, conveniently dominated the Western Hemisphere through a strategically calculated diplomacy of imperial dominion. This consciousness has translated…
ADC Jam’iyya Ce Mai Hangen Nesa Da Manufofi Na Gaskiya
Daga Ibrahim Muhammad Kano Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta jaddada ƙudirinta na magance matsalar rashin tsaro da ke addabar wasu sassan ƙasar nan, idan ta samu damar karɓar ragamar…
Za Mu Ci Gaba Da Ba Da Gudunmawa Wajen Tallafa Wa Matasa Kan Koyon Sana’o’in Dogaro Da Kai -Hon. Sagir Abba Fagge
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Honarabul Sagir Abba Fagge ya jaddada aniyarsa ta ci gaba da bayar da gudunmawa domin tallafa wa matasa maza da mata wajen koyon sana’o’in dogaro da…
Haɗin Gwiwar KASSOSA da Gwamnati Zai Ƙara Bunƙasa Ilimi a Kano -Garba El-Sulaiman
Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Makarantar Sakandiren Kimiyya ta Dawakin Kudu (KASSOSA), aji na 1984, Alhaji Garba Ibrahim El-Sulaiman, ya yaba da jajircewar gwamnatin jihar Kano wajen…
Tsofaffin Daliban Kwalejin Fasaha Ta Ungogo Sun Yaba Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Gyaran Makarantar
Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Fasaha ta Ungogo ta yabawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa kulawa da ɗaukin da gwamnatinsa ke bai wa Kwalejin,…
Bunƙasa Ilimin Fasaha Zai Taimaka Wajen Samar da Ayyukan Dogaro da Kai In Ji Injiniya Umar Faruk
Daga Ibrahim Muhammad Kano Injiniya Umar Faruk, ɗan aji na shekarar 1992 a Kwalejin Fasaha ta Ungogo, kuma jigo a ƙungiyar tsofaffin ɗaliban makarantar, ya bayyana gamsuwarsa kan yadda ya…
















