Abin Da Ya Sa Gwamnan Kano Ke Aikin Sa ‘Interlock’ A Harabar Sakatariyar Dala

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano, ta amince da fitar da sama N87,000,000 domin aiwatar da aikin sanya ‘interlock’ a Sakatariyar mulki ta ƙaramar hukumar Dala. Wannan na ƙunshe ne…

Hukumar Tace Finafinai Za Ta Hukunta Duk Gidan Wasan Da Aka Haɗa Maza Da Mata A Bikin Babbar Sallah

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Abba El-Mustapha ta bayyana shirinta na saka ƙafar wando ɗaya da duk wani gidan wasa da ɗakunan…

Makarantar Raudatul Jannah Ta Yaye Mahaddata Alkur’ani 45

Daga Ibrahim Muhammad Makarantar Raudatul Jannah da ke Rangaza ta ƙaramar hukumar Ungogo a jihar Kano, ta gudanar da walimar haddar Ƙur’ani ga ɗalibai 45 na makarantar. Taron da aka…

Ya Kamata Makarantun Islamiyya Su Riƙa Gayyatar Shugabanni Walimar Sauka -Majidadin Ɗan Malikin Zannan Kazaure

Daga Ibrahim Muhammad Hon. Sulaiman Isah Majidadin Ɗan Malikin Zannan Kazaure, kuma mai bai wa shugaban ƙaramar hukumar Ungogo shawara a harkar noma da kiwo, ya yi kira ga masu…

Muna Farin Cikin Ganin ‘Ya’yanmu Sun Haddace Alƙur’ani -Alh. Ali Nagarta

Daga Ibrahim Muhammad “Ina farin ciki da ganin yadda yaranmu suka yi sauka ta haddar Alqur’ani mai girma da godiya ga Allah bisa ƙoƙari da jajircewa da muka yi muka…

PRP Za Ta Yi Aiki Tuƙuru Domin Kawar Da Zalunci A Ƙasar Nan -Abba Sule Namatazu

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa a tsarin ƙasar nan tun 1999, kusan tafiyar jam’iyyar ɗaya ake yi, sai dai idan lokaci ya zo sun fahimci mutane sun gane abin…

Zamantakewar Aure Sai An Riƙa Haƙuri Da Juna A Tsakanin Mata Da Miji -Abdulrahman Badaru Abubakar

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana zaman aure da cewa abu ne da sai an yi haƙuri da juna, musamman in aka yi la’akari da yadda zaman yake sauyawa. Alhaji Abdulrahman…

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Hukuncin Babbar Kotun Tarayya a Kan Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta rushe hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Kano ta yanke a kan zaɓen kananan hukumomi a jihar, inda ta bayyana cewa kotun…

Ɗan Majalisarmu Na Tarayya A Nasarawa, Kano Yana Sauke Nauyin Wakilcinsa -Hon Muhammad Bombay

Daga Ibrahim Muhammad jigo a tsarin tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano daga yakin ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Muhammad Adamu da aka fi sani da Bomboy ya bayyana cewa a matsayinsu…

Kotu Ta Aike Da ‘Yan TikTok Gidan Gyaran Hali A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta jihar Kano ke yi domin kawo ƙarshen ayyukan rashin ɗa’a da ke yawaita a kafafen sada zumunta na zamani, ta samu…