Gwamna Dauda Lawal Ya Lashi Takobin Ƙawata Zamfara Da Tituna

A wani gagarumin aikin sabunta birane, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa ayyukan gina tituna da ke gudana a faɗin jihar shaida ce ta yadda gwamnatinsa ke aiki…

Gwamnan Zamfara Ya Nemi Malamai Su Haɗa Kai Da Gwamnatinsa Don Sake Gina Jihar

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar Zamfara da su haɗa kai da gwamnatinsa domin cetowa tare da sake gina jihar. Gwamnan ya yi wannan kiran…

Gwamna Lawal Ya Yaba Wa Tinubu Kan Kafa Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Yamma

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa rattaba hannu a kan ƙudirin Dokar Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma. A ranar Talata ne…

Kyautar Motar Kece Raini Ga ‘Yarsa, Ta Jawo Wa Dan Majalisa Surutai

Jama’a sun yi wa dan majalisa wakilai mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam a jihar Filato Hon. Yusuf Gagdi, caa bayan ya bai wa ‘yarsa kyautar sabuwar motar alfarma kirar Lexus RX…

Ana Tsare Da Matar Da Ta Kashe Mijinta Da Gatari A Borno

An kama wata mata mai suna Lydia Aji mai shekaru 40 da laifin kashe mijinta da gatari a jihar Borno. A cewar kwamishinan ‘yan sandan jihar, Yusufu Lawal, wanda ya…

AIRLINE Ta Kaddamar Da Gangamin Yaki Da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi A Nasarawa

Wata kungiya mai zaman kanta mai zaman kanta, Advocacy for Integrity and Role of Law Initiative (AIRLIN) ta kaddamar da wani kwamiti mai mambobi 20 domin magance shaye-shayen miyagun kwayoyi…

An Kafa Dokar Taƙaita Zirga-Zirgar Babura A Zamfara

Gwamna Dauda Lawal ya amince, tare da sanya hannu a dokar taƙaita zirga-zirgar babura a jihar Zamfara. A Alhamis ɗin nan ne gwamnan ya rattaba hannun a fadar gwamnatin jihar…

Dauda Lawal Zai Mai Da Babbar Tashar Motar Gusau Ta Zamani

A taron majalisar zartarwar jihar, wanda ya gudana Talatar nan a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da gina babbar tashar mota irin…

An Karrama Gwamna Dauda Lawal Da Lambar Yabo Ta NEAPS

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta ‘Ƙirƙirar Ayyuka’ a bikin bayar da lambar yabo ta ‘Kyautar Yabo Ta Yi Wa Al’umma Hidima’ (NEAPS) bisa ɗimbin ayyukan…

‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yan Jarida 2 A Kaduna

Daga Hadi Bawa A cikin daren jiya Asabar ne, ‘yan bindiga dauke da makamai suka auka wa al’ummar Danhonu da ke Millennium City a karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna,…