Mun Amince Keshinro Ta Wakilce Mu -Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara. A Juma’ar nan ne aka bayyana sunan Dr. Maryam Ismaila Keshinro, tare…

Ba Za Mu Yi Sulhu Da ‘Yan Bindiga Ba -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar…

Za A Iya Kawo Ƙarshen ‘Yan Bindiga A Arewa -Gwamnan Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma. Gwamna Lawal bayyana haka…

Asibitin Ƙwararru Na Gombe Ya Ƙaryata Zargin Rashin Ruwa A Asibitin

Daga Abubakar Rabilu Gombe Hukumar Asibitin Ƙwararru na jihar Gombe ta ƙaryata zargin da wani ya fito a gidan radiyo yana cewa babu ruwa a asibitin kuma ba wuta idan…

Mun Biya Ma’aikatan Zamfara Sama Da Naira Biliyan 5 -Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya sama da Naira Biliyan Biyar na kuɗaɗen ma’aikatan da suka ritaya da aka riƙe musu sama da shekaru 13. Tun a watan Fabrairun…

Ba A Sace Mutum 500 Ba A Zamfara -Hedikwatar Tsaro

Hedikwatar tsaro ta ƙasar nan (DHQ) ta bayyana cewa tana samun gagarumar nasara a yaƙin da ta ke yi da ‘yan bindiga a jihar Zamfara, inda kuma ta musanta jita-jitar…

Tumburkai Ne Zai Yi Wa PDP Takarar Shugaban Ƙaramar Hukumar Dandume, Katsina

A ranar Laraba, 15 ga Mayu, 2024, Abdullahi Usman Tumburkai ya yi nasarar lashe zaben fid da gwani na takarar shugabancin karamar hukumar Dandume a jihar Katsina da ke tafe…

Gwamnan Zamfara Ya Cira Wa Jami’an Tsaro Hula, Ya Jajanta Wa Jama’a

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjna wa ƙoƙarin jami’an tsaro na haɗin gwiwa game da sabbin hare-hare da nasarorin da su ke samu a kan ‘yan bindiga a jihar.…

Sakacin Gwamnati Ne Ya Mai Da Noman Auduga Baya -Sarkin Augudar Kumo

Daga Abubakar Rabilu Gombe Alhaji Sadiq Ado Matamaimakin shugaban kungiyar manoma da masu kasuwancin auduga na Nijeriya, kuma shugaban na shiyyar Arewa maso Gabas ya ce, sakacin gwamnatoci ne ya…

‘Son Zuciya Ya Sa Na Kashe Abokina Saboda Naira Miliyan 3’

Wani magidanci a Kano ya bayyana yadda son zuciya da neman son tara abin duniya, ya ja shi ga kashe abokinsa a kan Naira miliyan uku. Sadik Zubairu mai shekaru…