Al’ummar Musulmi sun fito zanga-zangar lumana don nuna ɓacin ransu bisa kalami da suke zargin Shaikh Lawan Abubakar, Limamin masallacin Triumph, ya yi kan Annabi Muhammadu (SAW). Masu zanga-zangar sun…
Gwamna Lawal Ya Yi Jawabi A Taron Ƙarfafa Dangantarkar Tsakanin Kanada da Afirka, Ya Ce, Haɗin Gwiwa Afirka Ke Buƙata Ba Agaji Ba Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce…
Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da Aikin samar da wutar sola na Naira Biliyan 12 a asibitin Malam Aminu Kano Kwana biyu bayan rikicin wutar lantarki tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu…
Daga Bello Hamza, Abuja Lokacin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron Kwamitin Zartarwa na Kasa karo na 102 ta yanke shawarar ware takarar shugaban kasa na shekarar 2027 ga…
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da aikin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana mai ƙarfin megawatt bakwai a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) bayan…
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Gudanarwa na Hukumar Hisbah na jihar Kano, Sheik Shehi Shehi Maihula, tare da babban kwamandar Hukumar, Dakta Aminu Ibrahim Daurawa, sun kai ziyarar girmamawa ga mai…
A ranar Asabar 13 ga watan Satumban 2025 makusantan tsohon shugaban jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma ta jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi sun gudanar da gagarumin taron murna da…
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sayo kayan koyo da koyarwa har guda 408,137 domin rabawa ga makarantun gwamnati a faɗin jihar. An gudanar da bikin rabon ne…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa ’yan kasuwa na cikin gida cewa jihar na kan wata sabuwar turba kuma tana samun ci gaba sosai, inda ta ke sauyawa…





