…Yadda Juyin dandazon Taimakon Jama’a na Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ke Sauya Rayuka da Siyasa a Fadin Jihar Kano By Shariff Aminu Ahlan A wannan zamani da yawancin ‘yan siyasa…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar…
Daga Ibrahim Muhammad Mai martaba Sarkin Rano Alhaji Muhammad Isah Umaru ya yi kira ga ‘yan asalin ƙananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure a kan su cigaba da haɗa kansu…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana yin karatu da cewa muhimmin abu ne mai kyau da yin sa ne ya sa suka samu dama suke aiki a garuruwa daban-daban, kuma duk…
Daga Ibrahim Muhammad Kwamishinan Ma’aikatar Raya Al’adu da Yawon Buɗe Ido na jihar Kano, Hajiya A’isha Lawan Saje Rano da Hajiya Sa’adatu Ada’ Isah mafaka iya a Jami’ar Yusuf Maitana…
Daga Ibrahim Muhammad Kano An yi bukin buɗe katafaren rukunin shagunan zamani na TROPICAL MALL da kamfanin MC DREAM CONCEPT ya gina a harabar filin tsohon otel ɗin ROYAL TROPICANA…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da murya ɗaya kan harkokin tsaro da tattalin arziki. Gwamnan ya…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Kwanturola mai kula da ofishin jihar Kano na Ma’aikatar Ƙwadago ta Tarayya, Alhaji Abdullahi Aliyu, ya bayyana cewa lokuci zuwa lokaci suna shirya taro don ƙara…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ranar 25 ga watan Satumba da cewa muhimmiyar rana ce ga duk ƙwararrun masu ilimin haraɗa magani a duniya saboda haka masana ke ware abubuwa…
Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Lauyoyi ‘yan asalin jihar Kano ta ƙasa ta aika wa shugabannin Majalisar Dattawa da na Wakilai ta ƙasa takardun ƙorafi da neman cigaba da bincike kan…





