Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da muhimman buƙatu ga Kwamitin Majalisar Wakilai na gyaran kundin tsarin mulkin ƙasa, ciki har da buƙatar ƙirƙirar sabuwar jiha daga cikin…
Daga Wakilinmu Majalisar Matasan Afrika Don Zaman Lafiya da aka fi sani da African Youth Assembly for Peace (AYAP), ta karrama manajan daraktan Kamfanin Sadex Engineering Nigeria Limited, Injiniya Iliyasu…
Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Shirin Ciyarwa A Makarantun Zamfara, Ya Ƙudiri Aniyar Magance Matsalar Yara Da Ba Sa Zuwa Makaranta Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin…
Gwamna Lawal Ya Raba Buhunan Taki 59,205 Ga Manoma, Ya Ce Noma Shi Ne Jigon Tattalin Arzikin Zamfara Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa noma ya kasance…
Daga Ibrahim Muhammad Ƙananan ‘yan kasuwar da ke gudanar da harkokinsu a Dandalin Fagge suna cikin fargabar tashinsu daga wajen da suke gudanar da kasuwancinsu da ƙaramar hukumar Fagge take…
DAGA MUKHTAR YAKUBU Idan Allah ya kaimu gobe Alhamis 10 ga Yuli za a yi taron tantance Jaruman da za fito a sabon ɗin Ƙwaryar sama wanda za a fara…
Na Biya Bashin Garatutin Naira Biliyan 13.6 Da ’Yan Fanshon Zamfara Ke Bi Tun 2011, Inji Gwamna Lawal Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana jin daɗinsa na biyan bashin…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana Alhaji Aminu Ɗantata da Uba ne jagora ne nagari abin koyi. Barista Isma’il Ahmad, shugaban Presidential Compressed Natural Gas Initiative (PCNGi),wanda Mustapha Ali Inda Awa…
Daga Ibrahim Muhammad “Wannan babban rashi da muka yi na ƙasa baki ɗaya maye gurbinsa zai wahala. Marigayi Aminu Ɗantata mutumin kirki ne mai taimakon jama’a, in ji Mataimakin Sufeto…
Daga Ibrahim Muhammad Majalisar Hafizan Alƙur’ani mai girma ta Nijeriya ƙarƙashin shugabanta, garkuwan Alƙur’ani, Malam Yusuf Hamza Yusuf Abu Abdul Majid, sun gudanar da saukar karatun Alƙur’ani mai girma na…





