Da Yardar Allah Za Mu Kawo Karshen Matsalar Tsaro a Zamfara – Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar…

Gwamna Lawal Ya Karbo Sakamakon Jarabawar WAEC Da Hukumar Ta Rike

A ƙoƙarin da ya ke yi don ganin ya cika alƙawuran da ya yi wa Zamfarawa, musamman a harkar ilimi, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu nasarar karɓo sakamakon…

Gwamna Dauda ya bayyana alhinin mutuwar Shugaban Bankin Access

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana mutuwar Shugaban Bankin Acces, Herbert Wigwe, a matsayin babban rashi ga harkar banki a Nijeriya. Idan dai ba a manta ba, Herbert Wigwe ya…

Zamfara Ta Fara Biyan Kuɗaɗen Barin Aiki Da Tsoffin Ma’aikata Ke Bi

A halin da  ake ciki, gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan kuɗaɗen barin aiki (Gratuety) ga ma’aikatan da suka bar aiki a duk faɗin jihar, wanda ya kai ma Naira…

EFCC Ta Gurfanar Da Wani Kasurgumin Dan Damfara A Kano

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da Christopher Nduka a gaban mai shari’a Farook Lawal Adamu na babbar kotun tarayya…

Ma’aikata Sun Fara Fusata Da Gwamnatin Tinubu

Ma’aikatan gwamnati sun zargi gwamnatin shugaba Bola Tinubu da rashin kula da halin da suke ciki saboda gaza biyansu albashi a kan lokaci. Ma’aikatan ta hanyar kungiyoyinsu sun yi wannan…

Su Wa Ke Barazana Ga Rayuwar Gwamnan Katsina?

Gwamnan Katsina Malam Umar Dikko Radda ya yi zargin cewa ‘yan ta’addan da kuma wasu mutane suna yi wa rayuwarsa barazana saboda kokarin sa na tabbatar da zaman lafiya a…

Wasan Nijeriya Da Afirka Ta Kudu Ya Ci Rayuka 5

Yanzu yanzu an tabbatar da rasuwar mutane biyar kwanaki biyu bayan wasan da aka buga tsakanin Nijeriya da Afrika ta Kudu ranar Larabar da ta gabata a Gasar con Kofin…

Tinubu Ya Ba Da Umarnin A Bude Rumbuna A Fito Da Kayan Abinci

Shugaba kasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin a gaggauta fito da kayan abinci daga cikin rumbunan da ake tanadi don rage wahalhalu a kasar. ‘Yan Nijeriya dai na…

‘Yan Sanda Sun Yi Ram Da ‘Yan Kwaya 31 A Gombe

Akalla mutane 31 ne rundunar ‘yan sanda ta yi ram da su a yayin da take gudanar da ta kai samame wata maboyar ‘yan ta’adda a Jiihar Gombe. Jaridar Punch…