An dawo da wutar lantarki ga Radio Nijeriya Kaduna

Hukumar Lantarki ta kasa ta dawo da wuta ga Radio Nijeriya Kaduna kwana guda bayan yanke wutar ba zato ba tsammani. Shugaban Radio Nijeriya Kaduna Malam Buhari Auwalu, yace wannan…

Nijar ta zargi ECOWAS da rashin kyakkyawar manufa akanta

Firaministan Nijar Ali Mahaman Lemine Zeine, ya ce kungiyar kasashe Afirka ta Yamma ECOWAS ko kuma CEDEAO sam ‘’ ba ta kyakkyawar manufa’’ zuwa ga kasar ta Nijar. A wannan…

Kwankwaso Da Abba Gida-Gida Za Su Koma APC?

Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya je sasanta da Kwankwaso da duk wasu mutanen da ke shirin shiga jam’iyyar. Tinubu…

Marayu Da Daliban Tsangaya 110 Suka Amfana Da Tallafin Kafilatul Mahabbah A Funtuwa

Daga Hussaini Yero, Funtua Cibiyar Kafilatul Mahabba ta Kasa Reshen Karamar Hukumar Funtuwa, Karkashin jagorancin shugaban Cibiyar na Kasa, Farfesa , Ibrahim Makari ta ba Marayu Maza da Mata da…

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Raba Wa Iyalan Mamatanta Kudaden Tallafi

Babban sifeton ‘yan sandan, Kayode Egbetokun, ya bayar da chekin Naira biliyan 2.08 ga iyalan ‘yan sandan da suka mutu a bakin aiki cikin shekara biyar da suka gabata. Cikin…

Lokacin Hamayyar Siyasa Ya Wuce, Ku Zo Mu Gina Zamfara –Gwamna Dauda Lawal

Wannan ita ce cikakkiyar hirar da kafar yada labarai ta BBC Hausa ta yi da gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal dangane da nasarar da ya samu a kotun koli kan…

Matatar Dangote Ta Fara Aiki

Babbar matatar man fetur da ke cibiyar kasuwancin Nijeriya ta fara aiki da sanyin safiyar Juma’a. Hakan ya biyo bayan isar da danyen mai ganga miliyan shida ga matatar. Duk…

Matatar Fatakwal Ta Fara Gwajin Tace Danyen Man Fetur

Matatar man Najeriya da ke birnin Fatakwal ta fara aikin da jami’ai suka ce na gwaji ne, bayan da ta fara tace danyan man da kamfanin kula da albarkatun man…

‘Yan Ta’adda Sun Lalata Turakun Wutar Lantarki A Borno Da Yobe

  ‘Yan ta’adda sun jefa masu amfani da wutar lantarki a jihohin Yobe da Borno cikin duhu bayan sun jefa bama-bamai sun lalata turakun wutar lantarki a jihohin. Kamar yadda…

Gwamnan Zamfara Ya Jajanta Wa Al’ummar Zurmi Bisa Harin ‘Yan Bindiga, Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro

  Gwamna Dauda Lawal ya jajanta wa al’ummomin da hare-haren ‘yan bindiga ya shafa a baya-bayan nan, ya kuma yaba wa sojoji bisa kokarinsu. Akwai rahotanni masu kyau da yawa…