Gwamnatin Tarayya Za Ta Kashe Biliyan 12 Wajen Sa Solar A Asibitin Malam Aminu Kano

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da Aikin samar da wutar sola na Naira Biliyan 12 a asibitin Malam Aminu Kano Kwana biyu bayan rikicin wutar lantarki tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu…

2027: Su Wane Ne Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar PDP

Daga Bello Hamza, Abuja Lokacin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron Kwamitin Zartarwa na Kasa karo na 102 ta yanke shawarar ware takarar shugaban kasa na shekarar 2027 ga…

Sun karrama Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da lambar yabo

A ranar Asabar 13 ga watan Satumban 2025 makusantan tsohon shugaban jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma ta jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Hamisu Bichi sun gudanar da gagarumin taron murna da…

Kananan ‘Yan Kasuwar Zamfara Sun Sami Tallafin Naira Miliyan Dubu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa ’yan kasuwa na cikin gida cewa jihar na kan wata sabuwar turba kuma tana samun ci gaba sosai, inda ta ke sauyawa…

Gwamna Dauda Lawal, Masu Iƙirarin Iyayen Gidan Jihar Zamfara Da Batun Takaicin Da Ke Haifar Da Ƙeta

. Daga Sulaiman Bala Idris Ku yi hasashen shekarar da muke, babu laifi a yin haka. A wannan shekarar da aka haife ni, wani masani ya tashi (tare da ƙarfafa…

Jami’ar MAAUN Da Kwalejin Seneca ta Canada Sun Kulla Alaka Don Inganta Kwarewar Turanci da Samar da Damar Karatu Ga Dalibai A Duniya

Gamayyar rukunin jami’o’in MAAUN ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwar kasa da kasa da ‘Seneca College of Applied Arts and Technology’ da ke kasar Canada, wacce aka tabbatar da wannan alaka…

Hukumar Kare Haƙƙin Mallaka Da Ƙungiyar Lauyoyi Reshen Ungogo, Kano Sun Shirya Taron Bita

Daga Ibrahim Muhammad.’ Shugaban shiyya na Hukumar kare haƙƙin mallaka na ƙasa (Copy Right Commission) mai kula da jihohin Kano, Katsina da Jigawa, Malam Sani Ahmad ya bayyana cewa hukumarsu…

ABBA ALIYU Foundation ta raba mutane da talauci a Kano

Mutane fiye da dubu 6 ne suka amfana da tallafin Asusun Abba Aliyu daga sassan daban daban na birnin Kano. Bukin rabon tagomashin wanda ya gudana asabar din nan ya…

Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 60 Da Haihuwa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban…