A ranar Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da ginin babban asibitin Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda, wanda aka yi masa gyara, tare da wadata shi da kayan aiki.…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta jihar. Ambaliyar ta afku ne a sanadiyyar ruwan sama kamar da bakin…
Shugabannin matatar man Ɗangote sun yi watsi da rahotannin da ke cewa an ƙayyade farashin man fetur a kan naira 600 kan kowacce lita, inda ta bayyana rahotannin a matsayin…
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi watsi da zargin da aka yi mata na cewa ta ware Naira Biliyan 19.3 don sayen kayan kicin a shekarar 2024, inda ta bayyana cewa…
Gwamna Dauda Lawal ya samu nasarar biyan haƙƙin ma’aikatan jihar Zamfara da na Ƙananan Hukumomi, waɗanda suka bar aiki, wanda ya zarta Naira Biliyan bakwai. A watan Janairun wannan shekarar…
Kungiyar Arewa Youth Ambassadors ta sake jaddada aniyarta na gudanar da gagarumar zanga-zangar lumana a faɗin Nijeriya musamman babban birnin tarayya, Abuja kan halin Yunwa, wahala, rashin tsaro, da ake…
A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, tare da kai ziyarorin gani…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya da tallafi ga iyalan ’yan Rundunar Kare Jama’a ta Zamfara (CPG) ‘Askarawan Zamafara’ da suka rasa rayukansu…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ga ma’aikatan Jihar, a lokaci guda kuma har ya biya albashin watan nan na Yuni…
Daga Abubakar Rabilu Gombe Kimanin Manyan Mata da Yan Mata 50 ne suka ci gajiyar aikin tiyatar yoyon fitsari 1kyauta da UNFPA ta dauki nauyin yi a Gombe. Hukumar UNFPA…





