Jinkan Al’umma Cikin Ramadan: Dangote na Ciyar da Mutane Dubu 10 a Kano Kowace Rana

Rahotanni sun tabbatar da cewa Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun gidauniyarsa ta Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar…

Kwamishina Ya Yaba Wa Nasarorin Gwamna Zulum

Daga Abdullahi Musa Makka Kwamishinan kananan hukumomi da masarautu na jihar Borno, Honorabul Sugun Mai Mele, ya yaba wa kwazon Gwamna Babagana Umara Zulum da jajircewarsa wajen kawo ci gaba…

Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata

Ramadan: Shaikh Zakzaky ya yi rabon abinci ga mabuƙata Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky kamar yadda ya saba a duk shekara a lokacin watan azumi na Ramadana, a bana…

Dauda Lawal Ya Jagoranci Zaman Majalisar Zartarwa Jihar Zamfata

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar yin riƙo da gaskiya da riƙon amana a harkokin gudanar da mulki, inda ya buƙaci ɗaukacin ’yan majalisar zartarwar jihar da su…

Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Asusun Amintattu Don Tabbatar da Tsaro

Gwamnatin Jihar Zamfara, ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal, ta ƙaddamar da ginin amintattun Asusun Kula da Harkokin Tsaro domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da sauran ta’addanci a jihar, inda Gwamnan ya…

Gwamnan Zamfara Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Garin Mada

A yau Juma’a ne Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya ziyarci garin Mada domin yin ta’aziyyar rasuwar babban Limamin garin, Marigayi Sheikh Abubakar Mada. Idan za a iya tunawa, wasu…

’Yan Banga Ake Zargi Da Kashe Malamin Addini Ba, Askarawan Zamfara Ba – Gwamnati

Aƙalla mutane goma da ake zargin ’yan ƙungiyar ’yan banga ne aka kama bisa zargin kisan wani Malamin addinin Islama a Jihar Zamfara. Wasu da ake zargin ’yan banga ne…

Gwamnatin Zamfara Za Ta Biya Basukan ‘Yan Fansho Fiye Da Dubu 300

Gwamnatin Jihar Zamfara ta tantance ma’aikata 3,079 da suka yi ritaya a ƙoƙarinta na biyan basukan da gwamnatocin baya suka bari. Ma’aikatan jihar da na Ƙananan Hukumomi da suka yi…

Gwamnan Zamfara Ya sha Yabo Daga Ministan Ayukka

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo daga Ministan Ayyuka, David Umahi, bisa gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu a ayyukan sabunta birane. A ranar Juma’ar da ta…

Gwamnatin ta duba lafiyar sama da mutum 2,213

Gwamnatin Jihar Zamfara ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin…