Sanata Hanga Ɗan Gwagwarmayar Siyasa Ne Mai Neman Sauyi Da Ci Gaban Al’umma – Maikarfi Dala
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hadimin Sanatan Kano ta Tsakiya, Sanata Rufa’i Sani Hanga, Hon. Nura Abubakar Maikarfi Dala, ya bayyana cewa matakin da Sanata Hanga ya ɗauka na haƙura da…






