Tinubu Ya Ɗaga Darjar Abdul’aziz Abdul’aziz Zuwa Babban Mataimaki Na Musamman
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ɗaga darajar Abdul’aziz Abdul’aziz daga matsayin Mataimaki na Musamman zuwa Babban Mataimaki na Musamman kan Yaɗa Labarai da Wayar da…







