Tikitin Gwamnan Kano: Jigo A ADC Ya Musanta Tabbatar Da Ibrahim Khalil A Matsayin Ɗan Takara

Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani jigo a jam’iyyar ADC ya musanta rahotannin da ke cewa jam’iyyar ta tabbatar da Malam Ibrahim Khalil a matsayin halastaccen ɗan takararta na gwamnan Jihar…

YAƘI DA TA’ADDANCI: Gwamnan Zamfara Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro Bisa Ƙwato Ɗarurruwan Shanu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa jami’an tsaro bisa ƙoƙarin da suke yi da jajircewarsu wajen yaƙi da ayyukan ’yan bindiga a jihar. Yabon na gwamnan ya biyo…