Sabon Shugaban Kasuwar Waya Ta Bata Global Zai Ƙoƙarin Bunƙasa Cigaban Kasuwar Da Karin Samawa Matasa Damar Dogaro Da Kai
Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Sabon Shugaban Riƙo na Ƙungiyar Kasuwar Sayar da Waya ta Bata Global GSM, Nura Baffa da akafi sani da Nura Kansila, ya ce harkar waya na…








