Mairiga Ya Gargadi ‘Yan Takarar NDC Kan Sanya Duk Wani Kuɗi Da Ba Na Asusun Jam’iyyar Ba

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Shugaban jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hon. Husaini Isa Mairiga, ya gargaɗi duk ‘yan takarar jam’iyyar a kowane mataki da su guji biyan wani kuɗi a…

Duk Mai Yin Sulhu Da ‘Yan Ta’adda, Ba Da Yawun Gwamnatin Mu Ba Ne, In Ji Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada matsayar gwamnatin sa na ƙin shiga tattaunawa ko ƙulla yarjejeniyar sulhu da ’yan bindiga, yana mai cewa gwamnatin jihar ba za ta…