Taron Nuna Al’adu Zai Jawo Baƙi Daga Ƙasashen Waje Don Yawon Buɗe Ido Da Zuba Jari -Hon.Hashimu Garba Mai Sabulu

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ƙaramar hukumar Ghari da cewa dama tana da kyakkyawan tarihi a jihar Kano da ma ƙasa baki ßaya duk abin da ake na al’adun gargajiya…

Assasa Farfaɗo Da Al’adun Gargajiya; Gwamnatin Kano Ta Yi Abu Mai Kyau -Hon. Tukur Muhammad Wada

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana assasa farfaɗo da al’adunmu na gargajiya da ware ranaku na musamman a jihar Kano a matsayin wani muhimmin abu, kuma abin alfahari ne da…

Riƙo Da Al’adunmu Masu Kyau Na Da Muhimmanci Sosai -Hon. Salisu Bebeji

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana al’adunmu da cewa na da muhimmanci sosai suna ajiye tarihi da ɗabi’u masu kyau da tarbiyya da rayuwa ta addini da usulinmu. Hon. Dakta Alhassan…

Ƙaramar Hukumar Ɓagwai Ta Yi Fice A Noma Da Kiwo -Hon. Bello Gadanya

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Ɓagwai Hon. Bello Abdullahi Gadanya ya yaba wa Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam bisa shirya taron kalankuwa…

‘Mun Yi Murnar Bai Wa Bashir Kankarofi Kwamishinan ‘Yan Sanda’

Daga Ibrahim Muhammad Rundunar ‘yan sanda shiyya ta ɗaya ta miƙa saƙon taya murna ga mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda Nazir Bello Kankarofi bisa samun ƙarin girma da ya yi na…

Shekaru 69: Kwankwaso Shugaba Ne Mai Hangen Nesa Da Jajircewa -Talban Fanshekara Ambasada Isyaka Yahaya

Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Ambasada Isyaka Yahaya Taliban Fanshekara, ya taya tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma tsohon ministan tsaro madugun Kwankwasiyya, Sanata Dakta Injiniya…

A Riƙa Sa Masu Cutar Karya Garkuwar Jiki (HIV) Cikin Tsarin Auren Gata Na Gwamnatin Kano -Bashir Isma’ila Kabawa

Daga Ibrahim Muhammad Kano An shawarci gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf da cewa a shirin da take na sake yin auren gata na mutum 2000, ta…

An Gudanar Da Baje Koli Na Ƙasa Karo Na 11 Kan Sarrafa Abinci Mai Gina Jiki A Kano

Daga Ibrahim Muhammad An gudanar da baje kolin kayan abinci masu gina jiki na ƙasa karo na sha ɗaya a jihar Kano da wasu cibiyoyin masana a kan harkar noma…

Ba Za Mu Zura Ido Ana Haike Wa Darajar Manzon Allah Ba -Ƙaramin Ministan Gidaje A Rabon Tallafin Ga Sha’irai 500

Daga Ibrahim Muhammad Kano A bayyana cewa Kano Allah ya kafa ta ne a kan abubuwa uku, addinin Musulunci, kasuwanci da ƙasaitar masarautarta, shi ya sa yaro ɗan asalin Kano…