Kotu Ta Saki Dalibar Da EFCC Ta Tsare Kan Bashin N100m

Mai shari’a Yellim Bogoro na babbar kotun tarayya da ke jihar Legas, ya bayar da umarnin sakin wata dalibar Jami’ar Babcock mai suna Oluwateniola Omidiji da EFCC ta tsare a…

Za A Kafa Hukumar Tsara Tattalin Arziki A Zamfara

A ƙoƙarin sa na inganta rayuwar al’umma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da kafa Hukumar Tsara Tattalin Arziki a jihar. Gwamnan ya jagoranci wani zama na musamman na…

Gwamnatin Zamfara Ta Miƙe Haiƙan Don Shawo Kan Matsalar Tsaro

A wani yunƙuri na kawo ƙarshen ta’addanci, Gwamna Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatin sa na haɗa kai da hukumomin tsaro da suka haɗa da Cibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa…

EFCC Ta Gurfanar Da Wasu Mata 4 Bisa Zargin Kawo Cikas A Shari’a

Daga Hadi Bawa Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta gurfanar da wasu mata hudu a gaban mai shari’a A.A Bello bisa zargin kawo…

AIS Ta Miƙa Wa EFCC Kuɗin Makarantar Da Yahaya Bello Ya Biya Wa ‘Ya’yansa

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Nijeriya EFCC ta ce makarantar ‘AMERICAN INTERNATIONAL SCHOOL da ke Abuja, ta tura Dala 760,910.84 zuwa cikin asusun hukumar. Kuɗin wani ɓangare…

Karancin Mai Ya Kara Ta’azzara A Sakkwato, Lita Ta Haura 2,000

Al’ummar jihar Sakkwato na ci gaba da fuskantar kunci saboda tsananin karancin man fetur da ya addabi yankin. An dai samu cikas a harkokin kasuwanci, inda ’yan kasuwar bayan fage…

Fasahar Zamani Za Ta Taimaka Wajen Shawo Kan Matsalar Tsaro A Ƙasar Nan -Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar amfani da manyan na’urorin zamani domin yaƙi da matsalar tsaro a Jihar Zamfara, Arewa da ma Nijeriya baki ɗaya. Gwamnan Jihar Zamfara…

Yahaya Bello Ya Sake Fadawa Sabuwar Tsomomuwa

Daga Hadi Bawa Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ba da umarnin janye dukkan jami’an tsaron da ke gadin tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello. A ranar Alhamis ne hukumar da…

Ba Da Amincewarmu El-Rufai Ya Ciwo Bashin Dala Miliyan 35 Ba -Zailani

Daga Hadi Bawa Tsohon kakakin majalisar Kaduna ya musanta amincewa da bai wa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Samar ciwo bashin Dala miliyan 350 daga Bankin Duniya Tsohon kakakin majalisar dokokin…

Mun Kawo Ci Gaba Mai Inganci A Gwamnatinmu -Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa gwamnatin sa ta kawo gagarumar gyara a hanyoyin tafiyar da gwamnati don samar da ci gaba mai inganci a jihar. A…