Matasan Arewa Family Ya Yaye Matasa 460 Da Aka Koya Wa Sana’o’i Na Dogaro Da Kai

Daga Ibrahim Muhammad Matasan Arewa Family ta gudanar da taron yaye ɗalibai maza da mata da aka koyawa sana’o’i daban-daban domin ɗora su a kan tafarkin dogaro da kai a…

Rashin Tallafin Gwamnati A Harkar Noman Kaji Na Kawo Mana Koma-Bayan -Dakta Jamilu Musa

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa rashin shigowar gwamnati cikin harkar kiwon kaji don ba da tallafi ga masu harkar yana sa wa harkar ta yi baya. Dakta Jamilu Musa…

TOPFEED Ta Ƙaddamar Da Sabon Abincin Kaji Masu Ƙwai Ga Dillalan, ‘Yan Kasuwa Da Manoma

Daga Ibrahim Muhammad Kamfanin Premier Feed Mills masu yin abincin dabbobi na TOPFEED ta gudanar da taro a jihar Kano da dillalan abincin dabbobi da ‘yan kasuwa da masu kiwon…

Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba…

Kotu Ta Tabbatar Da Ƙwato Motoci Sama Da 40 Da Tsohon Gwamnan Zamfara Matawalle Ya Wawushe

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Sakkwato ta amince da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na yin watsi da ƙarar da tsohon Gwamna Bello Matawalle ya shigar…

An Ƙayyade Naira Dubu 20 A Matsayin Mafi Ƙarancin Sadaki A Kano

Daga Ibrahim Muhammad An amince da N20,000 a matsayin mafi ƙarancin sadakin aure a jihar Kano. Wannan mataki na daga cikin sabbin ƙa’idoji da aka tsara domin sauƙaƙa wa al’umma…

Gwamnatin Kano Za Ta Cigaba Da Kyautata Rayuwar Matasa

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake tabbatar da ƙudirin gwamnatinsa na ƙarfafa matasa ta hanyar samar da ayyukan yi masu ɗorewa, faɗaɗa damar koyon…

Yarima Usman Shetima Ya Gana Da Amana Press da Mujallar Muryar Arewa A Kaduna

Ganin yadda Yarima Usman Shetima ke samun karbuwa game da muradinsa na zama majalisar dattawa, a safiyar yau ne tawagar ‘yan jarida ta Muryar Arewa da Amana Press suka tattauna…

Allah Zai Kunyata Masu Ɗaukar Nauyin ’Yan Ta’adda -Gwaman Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce Allah zai fallasa ya kuma kunyata waɗanda ke da hannu wajen kai munanan hare-hare da kashe-kashen rashin hankali da ’yan bindiga ke yi…

An Ƙaddamar Da Shirin Rabon Magunguna Kyauta A Kaduna

A hukumance an ƙaddamar da rabon magunguna kyauta da kayayyakin kula mata masu juna biyu da jarirai (Mama Kits) kyauta ga mazauna Kaduna ta Kudu. Wannan shiri dai cika alƙawuran…