Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta kai wa Mataimakin Sufetan ‘yan sanda Nijeriya mai kula da shiyya ta ɗaya ziyara a ofishinsa. Ziyarar dai ta ƙunshi shugaban…
Daga Ibrahim Muhammad Gidauniyar tallafa wa tagwaye maza da mata ta jihar Kano da ake kira Twins Brothers and Sisters Empowerment Foundation Kano,ta gudanar da taron tallafawa mambobinta da karrama…
Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga ma’aurata da cewa kowa ya yi haƙuri domin zaman mata da miji a harkar rayuwa sai an haɗa da haƙuri. Manajan Daraktan kamfanin…
Daga Ibrahim Muhammad Tsohon ɗan Majalisar da ke wakiltar ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Hon. Alhasan Uba Idris na shirin gudanar da taron dukkan magoya bayan jam’iyyar APC na…
Wata kungiyar matasa, Kauru Youth Ambassadors (KYA) a karamar hukumar Kauru sun nuna matukar damuwa kan yadda Barnabas Danmaigona, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kauru a majalisar dokokin jihar…
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta yaba da taron makon dokoki da ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa reshen Ungogo ta jihar Kano, ta shirya mai taken DOKA DA ODA A…
Mataimakin Gwamnan jihar Zamfara, Mani Malam Mumini ya ƙara jaddada matsayar gwamnatin su na rashin amincewa da sasanci da ‘yan bindiga da sauran miyagu, yana mai cewa ɗaukar tsattsauran matakin…
Daga Ibrahim Muhammad Yunƙurin razana ɗan jarida da Kwamishina Yaɗa Labarai na jihar Kano, Ibrahim Waiya ya yi a sakamakon gudanar da aikinsa bisa tanadi na dokar aikin jarida ta…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana haƙƙin iyaye da za su bai wa ‘ya’yansu shi ne na farko ka ba shi tarbiyya. Na biyu kuma ka ba shi ilimi mai albarka…
Daga Hussaini Yero, Gusau Ɗaya daga cikin jigo a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi, Wamban Shinkafi ya yi zargin cewa wasu ‘yan siyasa masu yi ma gwamnatin…





