Ya Kamata Mu Ɗinke Ɓarakarmu A PDP A Kano Domin Cimma Nasara -Bagobiri

Daga Ibrahim Muhammad An jaddada kira ga ‘ya’yan jam’iyyar PDP musamman jagorori da masu faɗa a ji su yi haƙuri su taho a haɗa hannu waje ɗaya don a gina…

An Buƙaci Malaman Makarantun Sakandire Su Taimaka Wa Manufofin Gwamnatin jihar Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kwamared Abdullahi Usman Yalo shugaban ƙungiyar malaman makarantun Sakandire na jihar Kano, ya bayyana gamsuwarsa a kan abubuwa da gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Alhaji Abba Kabir Yusuf…

Tsaffin Ɗaliban Rimi City Sun Zaɓi Sabbin Shugabanni

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar tsofaffin ɗalibai na makarantar Rimi City, RICOSA, ta gudanar da zaɓen shugabanninta karo na farko a matakin guraben shugabancin guda 18. An gudanar da zaɓen ne…

GWAMNA LAWAL YA GABATAR DA KASAFIN KUƊIN BILIYAN 545 NA 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ɗaukar wani tsari mai inganci wajen tafiyar da harkokin kuɗaɗen jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya miƙa wa Majalisar…

Asibitin Abubakar Imam Ya Jinjina Wa Ma’aikacinsu Da Ya Tsinci Dalolin Amurka Ya Mayar

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Asibitin lura da larurar mafitsara na Abubakar Imam da ke jihar Kano, Dakta Amin Imam Yola, ya yaba da kyakkyawan hali da ɗaya daga cikin…

Masu Ƙananan Masana’antu A Kano Sun Zargi Manajan KEDCO Da Neman Durƙusar Da Su

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ma’aikata da masu kamfanoni a rukunin ƙananan masana’antu na Dakata da ke jihar Kano sun nuna damuwa da kuma ɗora zargi a kan kamfanin rarraba wuta…

Ba Na Goyon Bayan Duk Dokar Da Zai Cutar Da Arewa -Hon. Kofa

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙiru da Bebeji a jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar wa al’ummar mazaɓarsa da cewa bai taɓa goyon bayan…

GWAMNAN LAWAL YA JADDADA ƘUDURINSA NA BAIWA ƁANGAREN SHARI’A ‘YANCIN KANSU DON SAMAR DA ADALCI A ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen ba da fifiko ga tsare-tsare da ke inganta tabbatar da adalci a kan lokaci da kuma kare ’yancin…

Sabuwar Dokar Haraji Ba Alheri Ba Ce -Barista Shehu Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Fagge, Hon. Barista Muhammad Bello Shehu, ya bayyana cewa su kan su a cikin ‘yan Majalisun Tarayya akwai ‘yan Kudu…

Wajibi Ne Ma’aurata Su Zama Masu Biyayya, Haƙuri Da Girmama Juna -Hon. Muhammad Bello Butu-Butu

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan majalisa mai wakilar ƙananan hukumomin Rimi Gado da Tofa, mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Hon. Muhsmmad Bello Butu-Butu, ya yi kira ga ma’aurata ango da…