A Sa Dokar Hana ‘Yan Siyasa Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar Da Aka Zaɓe Su Sai Sun Gama Wa’adinsu -Hon. Ɗankaka Bebeji

Daga Ibrahim Muhammad Gyaran tsarin mulki da shigar da sabbin dokoki abu ne mai kyau da ya kamata a riƙa yi lokaci-lokaci saboda abubuwa na canzawa daga wani ƙarni zuwa…

Duk Abin Da Ya Taso Na Cigaban Al’umma Gwamnatin Abba Kabir Sai Ta Ji Ra’ayin Jama’a -Bombay

Daga Ibrahim Muhammad Babu abin da za mu ce sai godiya ga gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf bisa kulawa da take da al’amuran al’ummarta, wanda duk abin da…

GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a…

Ɗan Majalisa Zai Gina Ɗakin Jarabawa A Makarantar Sakandaren Gwamnati A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan Majalisar jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni, Hon. Kabiru Ɗahiru Sule ADS ya yi alƙawarin gina wa makarantar Sakandaren gwamnati ta Unguwar Gano Masallaci da zauren…

Jam’iyyar ADC Ta Yi Babban Motsi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Matasan jam’iyyar ADC da Ƙungiyar Iyali Ɗaya na jam’iyyar reshen ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, ta gudanar ta taron zaburarwa da ƙarfafa gwiwa ga ‘ya’yan…

ILIMIN ’YA’YA MATA: Gwamnan Zamfara Ya Tallafa Wa Yara Mata 8,225 Na Sakandare

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya raba tallafin kuɗi ga yara mata 8,225 a dukkanin ƙananan hukumomi 14 na jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya fara…

Gwamnan Zamfara Ya Yi Alhinin Rasuwa Muhammadu Buhari

Gwamnan Zamfara Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Muhammadu BuhariGwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya nuna matuƙar kaɗuwar sa bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Tsohon Shugaba Muhammadu Buhari ya rasu…

Zamfara Ta Kaddamar Da Shirin Ciyarwa Ga Daliban Jihar

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Shirin Ciyarwa A Makarantun Zamfara, Ya Ƙudiri Aniyar Magance Matsalar Yara Da Ba Sa Zuwa Makaranta Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin…

Ko Taron Zauren ‘Yan Takarar Majalisar Tarayya A PDP A Kano Zai Haifar Da Ɗa Mai Ido?

Daga Ibrahim Muhammad Mambobin jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kano, sun bayyana ranar da ‘yan takarar majalisar wakilai ta tarayya da na jiha a zaɓen shekarar 2023 ƙarƙashin tutar…

Zamfara Babban Wuri Ne Na Aikin Noma Mai Amfani Da Hasken Rana, Inji Gwamna Lawal

Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa Jihar Zamfara na cin gajiyar tsananin hasken rana a duk shekara, inda ya sanya ta a matsayin wurin da ya dace da gonaki masu…