Hukumar Kare Haƙƙin Mallaka Da Ƙungiyar Lauyoyi Reshen Ungogo, Kano Sun Shirya Taron Bita
Daga Ibrahim Muhammad.’ Shugaban shiyya na Hukumar kare haƙƙin mallaka na ƙasa (Copy Right Commission) mai kula da jihohin Kano, Katsina da Jigawa, Malam Sani Ahmad ya bayyana cewa hukumarsu…
Fitowar Al’ummar Jihar Kano Yin Katin Zaɓe Na Da Matuƙar Muhimmanci -Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso
An bayyana cigaban da ake samu a zuwan gwamnatin Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf a bayyane suke ba a ɓoye ba mai bai wa Gwamnan Kano shawara a kan harkokin…
An Karrama Babban Sakataren Hukumar Manyan Makarantun Sakandare Na Jihar Kano
Daga Ibrahim Muhammad Cibiyar faɗakar da al’umma da bunƙasa cigaban jagoranci Centre For Public Enlightenment And Leadership Development, ta karrama babban Sakataren a Hukumar manyan makarantun Sakandire na jihar Kano,…
















