Haƙƙin Iyaye Ne Bai Wa ‘Ya’yansu Tarbiyya Da Ilimi -Adamu Ibrahim

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana haƙƙin iyaye da za su bai wa ‘ya’yansu shi ne na farko ka ba shi tarbiyya. Na biyu kuma ka ba shi ilimi mai albarka…

Ginin Kasuwar Waya ta Jawwala da Gwamnatin Kano Ke Yi Zai Kara Samar Da Aikin Yi Ga Matasa -Sakataren Kasuwar

Daga Ibrahim Muhammad. ‘Yan kasuwar Jawwala sun bayyana jin daɗinsu kan gina musu sabuwar kasuwar da gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf take da cewa hakan zai…

DOKAR TA-BACI A ZAMFARA: Kururuwar ‘Yan Barandan Siyasa Ne Kawai -Wamban Shinkafi

Daga Hussaini Yero, Gusau Ɗaya daga cikin jigo a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi, Wamban Shinkafi ya yi zargin cewa wasu ‘yan siyasa masu yi ma gwamnatin…

Ambasada Usman Darma Ya Zama Sabon Zaɓaɓɓen Shugaban Cibiyar Ciniki Da Masana’antu Na Jihar Kano

Daga Ibrahim Muhammad An rantsar da sabbin zaɓaɓɓun shugabannin cinikii, masana’antu, ma’adinai da aikin gona na jihar Kano da aka fi sani da KACCIMA a ɗakin taro na harabar filin…

Kujerar Shugaban Ƙasa: Arewa Su Jira Zuwa 2031 -Akume

Daga Hadi Bawa A jawaban da aka gabatar a taron kwanaki biyu da Gidauniyar Sardauna ta shirya a ɗakin taro na Arewa House da ke Kaduna don yi nazari kan…

An Yi Taron Tunawa Da Shekaru 11 Da Kisan Gillar Da Aka Yi Wa ‘Yan Shi’a 34 A Zariya

A wani taro mai cike da alhini da juyayi da aka gudanar a ranar Juma’a, 25 ga watan Yuli, 2025 a muhallin Jannatu Darur Rahma dake Dembo a Zariya, Harkar…

Ƙungiyar Lauyoyi Ungogo Kano Sun Yaba Wa Gwamnatin Kano Kan Kafa Kwamiti Don Binciken Kwamishina Da Ake Zargi Da Belin Dilan Miyagun Ƙwayoyi

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa (NBA), reshen Ungogo jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Ahmad Abubakar Gwadabe ya yaba da gode wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf kan…

A Sa Dokar Hana ‘Yan Siyasa Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar Da Aka Zaɓe Su Sai Sun Gama Wa’adinsu -Hon. Ɗankaka Bebeji

Daga Ibrahim Muhammad Gyaran tsarin mulki da shigar da sabbin dokoki abu ne mai kyau da ya kamata a riƙa yi lokaci-lokaci saboda abubuwa na canzawa daga wani ƙarni zuwa…

Makarantu Masu Zaman Kansu Suna Mutuƙar Ba Da Gudunmawa Wajen Cigaban Ilimi -Injiniya Aminu Aliyu

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana makarantu masu zaman kansu suna mutuƙar bayar da gudunmawa ga bunƙasa cigaban ilimi domin gwamnati kaɗai ba za ta iya gamsar da ba da ilimi…

Duk Abin Da Ya Taso Na Cigaban Al’umma Gwamnatin Abba Kabir Sai Ta Ji Ra’ayin Jama’a -Bombay

Daga Ibrahim Muhammad Babu abin da za mu ce sai godiya ga gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf bisa kulawa da take da al’amuran al’ummarta, wanda duk abin da…