Ibrahim Khalil Standard Academy Ta Sami Sahalewar Kafa Kwalejin Kiwon Lafiya A Ɗambatta
Daga Ibrahim Muhammad Ganin irin cigaba da duniya take samu a harkar Kimiyya da Fasaha tasa kwamitin cigaban mazaɓa a ƙaramar hukumar Nasarawa suka bijiro da tsarin ba da horo…
Al’ummar Mazaɓar Fagge C, Kano Sun Nuna Gamsuwa Da Ayyukan Hon. Sunusi Shariff
Daga Ibrahim Muhammad Kansila mai wakiltar mazaɓar Fagge C a jihar Kano, Hon. Sanusi Shariff Kantoma ya gudanar da muhimman ayyuka a ƙoƙarin kyautata cigaban al’ummar mazaɓarsa. Kamar yadda jaridar…
Makarantar AL-AZHAR Tana Ƙarfafa Ɗalibanta Zama Masu Amana Da Ikhlasi
Daga Ibrahim Muhammad Makarantar Al-Azaha a jihar Kano ta gudanar da taron bukin yaye ɗalibai da raba kyautuka ga ɗalibai masu ƙwazo a harabar makarantar ranar Asabar da ya sami…
















