GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a…

Ɗan Majalisa Zai Gina Ɗakin Jarabawa A Makarantar Sakandaren Gwamnati A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Ɗan Majalisar jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni, Hon. Kabiru Ɗahiru Sule ADS ya yi alƙawarin gina wa makarantar Sakandaren gwamnati ta Unguwar Gano Masallaci da zauren…

Jam’iyyar ADC Ta Yi Babban Motsi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Matasan jam’iyyar ADC da Ƙungiyar Iyali Ɗaya na jam’iyyar reshen ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, ta gudanar ta taron zaburarwa da ƙarfafa gwiwa ga ‘ya’yan…

Yaƙi Da Cutar Kansa: Uwargidan Gwamnan Zamfara, Hajiya Huriyya Ta Zama Sakatariyar Ƙungiyar FLAC

Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda, ta zama Sakatariyar Gamayyar Ƙungiyar Matan Shugabannin Nijeriya Masu Fafutukar Yaƙi da Cutar Daji (FLAC). Ƙungiyar tana faɗi-tashi wajen yaƙi da cutar kansa…

An Ƙaddamar Da Littafin Dala’ilul Khairati Da Aka Yi Tarjamarsa Da Hausar Boko

Daga Ibrahim Muhammad An ƙaddamar da littafin Dala’ilul Khairatti na Shehu Jazuli, wanda Nura mai Dala’ilu na Malam Abdul -Yassar ya tarjama daga Larabci zuwa rubutun Hausa. Taron ƙaddamar da…

Gwamna Lawal Ya Buƙaci Sabbin Alƙalan Zamfara Da Aka Naɗa Su Riƙa Gaggauta Tabbatar Da Adalci

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci alƙalai da su ba da fifiko wajen gaggauta yanke hukuncin adalci ga al’umma. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya jagoranci…

ILIMIN ’YA’YA MATA: Gwamnan Zamfara Ya Tallafa Wa Yara Mata 8,225 Na Sakandare

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya raba tallafin kuɗi ga yara mata 8,225 a dukkanin ƙananan hukumomi 14 na jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya fara…

Jiga-Jigan PDP A Kano Ƙarƙashin AbdulRahman Salga Sun Koma ADC

Daga Ibrahim Muhammad Wasu daga ‘yan takarar da suka yi takarar majalisun tarayya da na jiha a ƙarƙashin jam’iyar PDP a zaɓen 2023 a jihar Kano guda 27 ƙarƙashin jagorancin…

Masu Arziƙi Su Yi Koyi Da Marigayi Alhaji Aminu Ɗantata -Dakta Alasan Salisu

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙaramar hukumar Bebeji Dakta Alhassan Salisu Bebeji ya ce kasancewar mutuwa ta zama ƙaddara ga ɗan’adam, babu yadda za su yi, wannan rashi na Aminu…

Gwamnan Zamfara Ya Yi Alhinin Rasuwa Muhammadu Buhari

Gwamnan Zamfara Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Muhammadu BuhariGwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya nuna matuƙar kaɗuwar sa bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Tsohon Shugaba Muhammadu Buhari ya rasu…