ADC Ta Yi Gangamin Korar APC A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Jam’iyyar ADC mai alamar musabaha reshen jihar Kano ta gudanar da taron gangamin na ƙoƙarin haɗa kan jam’iyyu domin yadda za a haɗu waje guda don a…
Za Mu Haɗa Kai Da Jam’iyyu Ne Don Ceto Ƙasar Nan Daga Halin Da APC Ta Jefa Ta -Jigo A Jam’iyyar ADC
Daga Ibrahim Muhammad Alhaji Balarabe Rufa’i, ɗan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a zaɓen 2023 a jam’iyyar ADC, kuma jigo a ƙunshin shugabancin jam’iyyar na ƙasa, ya bayyana taron da…
Shekaru 2 A Mulkin Kano: ‘Mun Gamsu Da Kamun Ludayin Gwamna Abba Kabir Yusuf’
Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Talban Panshekara, Hon. Isyaku Yahaya ya bayyana shekaru biyu da rantsar da zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf…
Shekaru 26 Na Mulkin Dimakraɗiyyar a Nijeriya Ya Zo Da Nasarori -Hon. Haruna Kabiru
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana dawowar tsarin damokraɗiyya a ƙasar nan a shekaru 26 da cewa akwai nasarori da aka samu da kuma ɗimbin ƙalubale. Ɗaya daga cikin matasan ‘yan…
















