Abin Da Ya Sa Muke So Sanata Barau I Jibrin Ya Zama Gwamnan Kano -Hon. Kabiru Makoɗa

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana shekaru biyu na mulkin Bola Ahmad Tunibu a matsayin alkhairi ga Kanawa, duk da ba su da gwamnatin jiha, amma sun fi masu gwamnatin walwala.…

An Karrama Ƙaramin Ministan Gidaje Ata A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano A ƙoƙarinsa na tallafa wa ‘ya’yan jam’iyyar APC a jihar Kano daga tushe, ƙaramin Ministan Gidaje, Hon. Yusuf Abdullahi Ata ya raba wa tsofaffin shugabannin ƙananan…

Kuna Da Damar Samun Kyautar Litattafai!

Allah (SWT) ya bai wa Wazirin Katsina na biyar, Farfesa Sani Abubakar Lugga, MFR damar wallafawa da samar da littatafai masu yawan gaske a matsayin wani ɓangare na yi wa…

Sanata Barau Ya Kai Ziyarar Jaje Kasuwar Farm Centre, Kano, Ya Ba Su Tallafin Miliyan 200

Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya kai ziyara kasuwar wayoyi ta Farm Centre da ke Kano ya jajanta wa ’yan kasuwar game da gobara…

Yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Bai Wa Mai Sayar Da Jarida Kyautar Kujerar Makkah

Daga Ibrahim Muhammad Malam Muhammad Lawan Kiru, wani mai sayar da jarida, ya gode wa Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf saboda ba shi kyautar kujerar Hajji da ya…

Babbar Sallah: Gwamna Lawal Ya Buƙaci Musulmin Zamfara Su Tuna Da Muhimmancin Sadaukarwa Da Halin Ƙwarai

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya taya al’ummar Musulmin Zamfara da Nijeriya murnar zagayowar ranar Babbar Sallah ta bana. Musulmi a faɗin duniya na murnar ranar Babbar Sallah, wanda kuma…

Abin Da Ya Sa Gwamnan Kano Ke Aikin Sa ‘Interlock’ A Harabar Sakatariyar Dala

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano, ta amince da fitar da sama N87,000,000 domin aiwatar da aikin sanya ‘interlock’ a Sakatariyar mulki ta ƙaramar hukumar Dala. Wannan na ƙunshe ne…

Hukumar Tace Finafinai Za Ta Hukunta Duk Gidan Wasan Da Aka Haɗa Maza Da Mata A Bikin Babbar Sallah

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Abba El-Mustapha ta bayyana shirinta na saka ƙafar wando ɗaya da duk wani gidan wasa da ɗakunan…

Makarantar Raudatul Jannah Ta Yaye Mahaddata Alkur’ani 45

Daga Ibrahim Muhammad Makarantar Raudatul Jannah da ke Rangaza ta ƙaramar hukumar Ungogo a jihar Kano, ta gudanar da walimar haddar Ƙur’ani ga ɗalibai 45 na makarantar. Taron da aka…

Ya Kamata Makarantun Islamiyya Su Riƙa Gayyatar Shugabanni Walimar Sauka -Majidadin Ɗan Malikin Zannan Kazaure

Daga Ibrahim Muhammad Hon. Sulaiman Isah Majidadin Ɗan Malikin Zannan Kazaure, kuma mai bai wa shugaban ƙaramar hukumar Ungogo shawara a harkar noma da kiwo, ya yi kira ga masu…