Bukin Kirsimeti da Sabuwar Shekara: Sarkin Margi na Kano Ya Yi Kiran A Yi Addu’a Don Zaman Lafiya

Daga Ibrahim Muhammad Kano An yaba da irin ƙoƙarin da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da Masarautar Kano ƙarƙashin jagorancin Muhammadu Sanusi II ke yi wajen tabbatar da zaman…

Jam’iyyar NNPP Na Gab Da Samun Manyan Nasarori A Zaɓen 2027 – Hon. Namadi Dala

Daga Ibrahim Muhammad, KanoJam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kan hanyar samun ƙarin manyan nasarori a babban zaɓen shekarar 2027, bisa yadda zabubbukan cikin gida na jam’iyyar suka gudana…

An Buɗe Masallacin Juma’a Da WAMY Ta Gina A Jami’ar Kimiyya Da Fasaha Ta Tarayya, Ɓaɓura

Daga Ibrahim Muhammad An buɗe masallacin Juma’a da ƙungiyar Majalisar Matasan Musulmi ta Duniya (WAMY) ta gina a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ke Ɓaɓura a jihar Jigawa.…

Mun Kafa Kwalejin Kimiyar Lafiya da Fasaha Ta ARYAN Don Cike Giɓin Ma’aikatan Lafiya – MLS Shamsu Garba

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An kafa Kwalejin Kimiyyar Lafiya da Fasaha ta ARYAN da ke Birnin Kudu, jihar Jigawa, ne domin horas da ɗalibai da inganta harkar kula da lafiyar…

Gwamnatin Kano da Majalisa na Tafiya Lafiya Babu Saɓani -Isyaku Ali Danja

Daga Ibrahim Muhammad Mai bai wa Gwamnan jihar Kano shawara ta musamman kan harkokin Majalisar Dokoki, Rt. Hon. Isyaku Ali Ɗanja, ya bayyana cewa gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Abba…

Gwamnatin Jigawa Na Ƙarfafa Ilimin Addinin Musulunci -Ado Maje Sale

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Jigawa na ci gaba da ɗaukar matakai domin bunƙasa ilimin addinin Musulunci, musamman ta hanyar tallafa wa yara da matasa masu hazaƙa a fannin karatun…

Ƙungiyar Jaruman Kannywood Sun Kai Wa Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala Ziyarar Girmamawa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jaruman Masana’antar Kannywood, ƙarƙashin ƙungiyarsu ta ƙasa, sun kai ziyarar girmamawa ga tsohon Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Ali Namadi Dala. A yayin ziyarar, ƙungiyar…

Mata Su Dage Wajen Karatun Fannin Zayyana Gine-Gine (Architecture) -Arc. Binta Ahmad Umar

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga mata da su ƙara jajircewa wajen karatun fannin zayyana gine-gine (Architecture) domin bayar da gudunmawa ga bunƙasa cigaban al’umma. Wannan kira ya fito…

An Buɗe Sabon Masallacin ’Yan Nama a Kasuwar Sabon Gari, Kano

Daga Ibrahim Muhammad An buɗe masallacin ’yan nama da ke harabar Kasuwar Muhammad Abubakar Rimi (Kasuwar Sabon Gari), wanda ƙungiyar mahauta ta sabunta gininsa, tare da mayar da shi na…

Waɗanne Nasarorin Hukumar Taimakekeniyar Kula da Lafiya ta Jihar Kano Ta Cimma?

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Taimakekeniyar Kula da Lafiya ta Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Dakta Rahila Aliyu Muktar, ta cimma ɗimbin nasarori a cikin shekaru biyu na shugabancinta. Hukumar ta ƙuduri…