OPAY Ya Ƙaddamar Da Shirin Bai Wa Ɗalibai Tallafin Karatu Na Naira Miliyan 60 A BUK Kano
A ranar Talata, 9 ga Satumba, 2025 ne kamfanin Opay Digital Services Limited da ke hada-hadar cire kuɗi, ya ƙaddamar da wani gagarumin shiri na ba da tallafin karatu na…
Hukumar Kare Haƙƙin Mallaka Da Ƙungiyar Lauyoyi Reshen Ungogo, Kano Sun Shirya Taron Bita
Daga Ibrahim Muhammad.’ Shugaban shiyya na Hukumar kare haƙƙin mallaka na ƙasa (Copy Right Commission) mai kula da jihohin Kano, Katsina da Jigawa, Malam Sani Ahmad ya bayyana cewa hukumarsu…
Fitowar Al’ummar Jihar Kano Yin Katin Zaɓe Na Da Matuƙar Muhimmanci -Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso
An bayyana cigaban da ake samu a zuwan gwamnatin Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf a bayyane suke ba a ɓoye ba mai bai wa Gwamnan Kano shawara a kan harkokin…
An Karrama Babban Sakataren Hukumar Manyan Makarantun Sakandare Na Jihar Kano
Daga Ibrahim Muhammad Cibiyar faɗakar da al’umma da bunƙasa cigaban jagoranci Centre For Public Enlightenment And Leadership Development, ta karrama babban Sakataren a Hukumar manyan makarantun Sakandire na jihar Kano,…
Al’ummar Kano Ku Fito Ku Yi Rijistar Zaɓe Don Kare ‘Yancinku -Jagoran ADC Iyali Ɗaya
Daga Ibrahim Muhammad Jigo a siyasar ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Jagoran Ƙungiyar ADC Iyali Ɗaya, Ambasada AbduRahman Mansur Mainasara Salga ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da…
















