NNPP Da APC Sun Yi Nasara A Zaɓukan Cike Gurbi Da Aka Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar zaɓe mai zamanta ta ƙasa, INEC ta bayyana Ali Lawan Alhassan a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbi na ɗan majalisar jiha na ƙananan hukumomin…

Rashin Tallafin Gwamnati A Harkar Noman Kaji Na Kawo Mana Koma-Bayan -Dakta Jamilu Musa

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa rashin shigowar gwamnati cikin harkar kiwon kaji don ba da tallafi ga masu harkar yana sa wa harkar ta yi baya. Dakta Jamilu Musa…

TOPFEED Ta Ƙaddamar Da Sabon Abincin Kaji Masu Ƙwai Ga Dillalan, ‘Yan Kasuwa Da Manoma

Daga Ibrahim Muhammad Kamfanin Premier Feed Mills masu yin abincin dabbobi na TOPFEED ta gudanar da taro a jihar Kano da dillalan abincin dabbobi da ‘yan kasuwa da masu kiwon…

An Ƙayyade Naira Dubu 20 A Matsayin Mafi Ƙarancin Sadaki A Kano

Daga Ibrahim Muhammad An amince da N20,000 a matsayin mafi ƙarancin sadakin aure a jihar Kano. Wannan mataki na daga cikin sabbin ƙa’idoji da aka tsara domin sauƙaƙa wa al’umma…

Ɗan Majalisar Tarayya Na Ƙaramar Hukumar Nasarawa Hassan Shehu Husain Ya Yi Rabon Tallafi Ga Al’umma

Daga Ibrahim Muhammad Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Hasssn Shehu Husaini a ƙoƙarinsa na kyautatawa magoya baya, ya gudanar rabo kashi-kashi ga ɗimbin al’umma da suka…

Gwamnatin Kano Za Ta Cigaba Da Kyautata Rayuwar Matasa

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake tabbatar da ƙudirin gwamnatinsa na ƙarfafa matasa ta hanyar samar da ayyukan yi masu ɗorewa, faɗaɗa damar koyon…

Me Ya Sa Majalisar Jihar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Ƙaramar Hukumar Rano?

Daga Ibrahim Muhammad Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano Muhammad Naziru Ya’u na tsawon wata uku. Majalisar dokokin ta ɗauki matakin ne saboda rahotanni da…

An Ƙaddamar Da Shirin Rabon Magunguna Kyauta A Kaduna

A hukumance an ƙaddamar da rabon magunguna kyauta da kayayyakin kula mata masu juna biyu da jarirai (Mama Kits) kyauta ga mazauna Kaduna ta Kudu. Wannan shiri dai cika alƙawuran…

Hukumar Shari’a Ta Ziyarci Mataimakin Sufeton ‘Yan Sanda Mai Kula Da Kano Da Jigawa

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta kai wa Mataimakin Sufetan ‘yan sanda Nijeriya mai kula da shiyya ta ɗaya ziyara a ofishinsa. Ziyarar dai ta ƙunshi shugaban…

Gidauniyar Tallafa Wa Tagwaye Ta Gudanar Da Taron Tallafa Wa Marayu A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Gidauniyar tallafa wa tagwaye maza da mata ta jihar Kano da ake kira Twins Brothers and Sisters Empowerment Foundation Kano,ta gudanar da taron tallafawa mambobinta da karrama…