Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Zagayowar Watan Mauludeen Nabiyyi (SAW)

Daga Ibrahim Muhammad Tsohon Kwamishinan Sufuri na jihar Kano, Hon. Ibrahim Namadi Dala, ya bayyana mutuƙar farin cikinsa da shigowar wata mai albarka na haihuwar Annabi Muhammad (SAW) Rabi’ul Awwal.…

An Yi Bikin Buɗe Banɗakuna Da Hon. Sani Scorer Ya Gina A Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Kakakin Majalisar Kansiloli na ƙaramar hukumar Fagge, ya gudanar da taron buɗe rukunin ginin banɗakuna na zamani da ya gina a mazaɓarsa kusa da masallacin Marigayi Sheikh…

Masu Muƙamai A Gwamnanatin Abba Kabir Yusuf Ba Su Da Uzuri Na Kin Tallafawa ‘Yan Kwankwasiyya Da Sauran Al’umma -Sanusi Bature Dawakin Tofa

Daga Ibrahim Muhammad Kakakin Gwamnan jihar Kano, Hon. Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yana bakin ƙoƙarinsa wajen taimakon ‘yan jam’iyyar. “Ni dai a…

Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Hukumar Binƙasa Arewa Maso Yamma, ƘarƙashinSanata Babangida Husain Sunyaba Cigaban Da Aka Samu Na Kafa Hukumar

Daga Ibrahim Muhammad Kwamitin ‘yan majalisar Dattawa mai kula da Hukumar Bunƙasa Cigaban Arewa maso Yamma ƙarƙashin jagorancin Sanata Babangida Adamu, sun ziyarci mazaunin Hukumar da ke jihar Kano bayan…

Zan Yi Aiki Tuƙuru Domin Sauke Nauyin Da Gwamnan Jihar Kano Ya Ɗora Min -Saleh Musa Sa’ad Wailare

Daga Ibrahim Muhammad Mai bai wa Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf shewara na musamman a kan hidimtawa al’umma Dakta Saleh Musa Sa’ad ya bayyana cewa zai jajirce da…

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Taron Nazarin Zaɓen Cike Gurbi

A Litinin ɗin nan ne, gwamnatin jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin Sanata Uba Sani, CON, ta kira taron masu ruwa da tsaki don nazarin nasarori da matsalolin da aka samu a…

MUHAMMAD ISKEEL YA ZAMA SABON MANAJA TOZALI TV

Gidan talabijin na Tozali ya sanar da naɗa fitaccen ɗan jarida da ke zaune a Kaduna, Muhammad Iskeel Abdullahi a matsayin sabon Manaja. A wata sanarwa da tashar ta fitar…

Wane Hali Filin Wasa Na Sani Abacha, Kano Ke Ciki?

Daga Ibrahim Muhammad Tun bayan amincewa da Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta yi a ranar 21 ga Agustan 2024 lna gyare-gyaren filin wasa na Sani Abacha da ke Ƙofar…

Hon. T.J. Ƙaura Goje Shugaba Ne Mai Son Ganin Cigaban Al’umma -A’isha Isah Abubakar Gama

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga masu riƙe da madafun iko ma’aikatan gwamnati da ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da mawadata a tsakanin al’umma a kan su cigaba da…

Matasan Arewa Family Ya Yaye Matasa 460 Da Aka Koya Wa Sana’o’i Na Dogaro Da Kai

Daga Ibrahim Muhammad Matasan Arewa Family ta gudanar da taron yaye ɗalibai maza da mata da aka koyawa sana’o’i daban-daban domin ɗora su a kan tafarkin dogaro da kai a…