Bayan Shekara Tara, Gwamnan Zamfara Ya Warware Matsalar Ɗaliban Jami’ar Crescent

Gwamna Lawal Ya Bai Wa Ɗalibai 50 Na Jami’ar Crescent Takardun Kammala KaratuGwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya miƙa wa ɗalibai 50 takardun shaidar kammala karatu daga Jami’ar Crescent da…

Civil Defence Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Zargin Kisan Matashin Da Ke Taimaka Mata A Fagge, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar Tsaron Al’umma ta Ƙasa (Civil Defence) ta kafa wani kwamiti domin bincike kan zargin kisan wani matashi da ke taimaka mata a ofishinta na ƙaramar…

Shirin Ceto Zamfara Na Samun Nasara, Yayin Da Gwamna Lawal Ke Duba Ayyuka A Shinkafi.

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto jihar sa daga halin da take ciki, wato “Rescue Mission” yana tafiya yadda ya dace kuma yana haifar da gagarumin…

Ma’aikatar Tsaro Na Amfani Da Ofishin NSA Wajen Gallaza Wa ’Yan Adawa – Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana matuƙar damuwar ta kan abin da ta kira amfani da ƙarfin Gwamnatin Tarayya wajen gallaza wa da tsoratar da ’yan adawa a jihar, tana mai…

Kungiyar Arewa Acquisition Skill Ta Kaddamar Da Shirin Koyar Da Mata 1,000 Sana’o’i A Fagge, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar Arewa Acquisition Skill ta ƙaddamar da wani gagarumin shiri na koyar da mata zawarawa 1,000 sana’o’i a ƙaramar hukumar Fagge, a matsayin wani ɓangare na…

Naɗin da Aka Yi Mana Ƙarfafawa Ce Domin Ƙara Hidimtawa Al’umma –Wamban Gwagwarwa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sabon Wamban Gwagwarwa a ƙaramar hukumar Nassarawa a jihar Kano, Alhaji Isma’ila Abdullahi Haske, ya bayyana cewa naɗin sarautar da aka yi masa wata babbar ƙarfafawa…

Malam Haruna Ungogo Ya Ɗauke Mu Tamkar ’Ya’yansa –Farfesa Sarki Abba

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana yadda marigayi Malam Haruna Ungogo ya yi kyakkyawar hulɗa da kulawa ta musamman ga makarantar Sakandiren Kimiyya ta Dawakin Tofa, inda ya shugabance ta…

Mun Naɗa Sarautu 65 Domin Ƙarfafa Masu Ba Ga Gudunmawa Ga Cigaban Al’ummar Gwagwarwa –Dagaci

Daga Ibrahim Muhammad Kano Dagacin garin Gwagwarwa da ke ƙaramar hukumar Nasarawa a Jihar Kano, Alhaji Usman Sanusi Aliyu, ya bayyana cewa masarautar Gwagwarwa ta naɗa mutane 65 a muƙamai…

Gwamnatin Umar Namadi Na Ba Da Kulawa Ta Musamman Wajen Bunƙasa Makarantun Kimiyya Da Fasaha A Jigawa –Farfesa Abbas Badakaya

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa zuwan Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi Danmodi, ya zo da sabbin tsare-tsare da matakai na musamman domin farfaɗo da kimar makarantun Kimiyya…

Kungiyar KASSOSA ta Dawakin Tofa (Aji na 1984) Ta Shirya Taron Tunawa da Marigayi Malam Haruna Ungogo

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Sakandiren Kimiyya ta Dawakin Tofa, aji na 1984, ƙarƙashin ƙungiyar KASSOSA, ta gudanar da wani taron jawabai na musamman domin tunawa da marigayi…