YAƘI DA TA’ADDANCI: Gwamnan Zamfara Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro Bisa Ƙwato Ɗarurruwan Shanu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa jami’an tsaro bisa ƙoƙarin da suke yi da jajircewarsu wajen yaƙi da ayyukan ’yan bindiga a jihar. Yabon na gwamnan ya biyo…

Shugaban TABARAKALLAH GLOBAL Ya Buƙaci Waɗanda Aka Naɗa Sarautu 4 A Masarautar Kano Su Yi Riƙo Da Gaskiya

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Kamfanin Tabarakallah Masha Allah Global, Alhaji Bashir Musa Abdullahi, ya yi kira ga sabbin sarautu huɗu da Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sunusi II,…

Rasuwar Audu Manaja Babban Rashi Ne Ga Arewa Da Nijeriya -Sulaiman Hussain

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An bayyana rasuwar fitaccen ɗan kasuwa a harƙar man fetur, Alhaji Abdullahi Ahmad, wanda aka fi sani da Audu Manaja, a matsayin babban rashi ga Arewa…

Asibitin Ƙashi Na Dala Ya Karrama Hon. Abba Kabir Bichi Kan Gudummawar Da Yake Bayarwa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Asibitin Ƙashi na Tarayya da ke Dala, Kano, ya ba wa ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Mazabar Bichi, Hon. Abba Kabir Bichi, lambar karramawa bisa gudunmawa…

Gidauniyar NNPCL Ta Miƙa Na’urar MRI Ta Zamani Ga Asibitin Ƙashi Na Dala

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Gidauniyar NNPCL, reshen ayyukan jin ƙai na NNPC Ltd, ta ƙaddamar da sabuwar na’urar binciken cututtuka ta zamani mai ƙarfin 1.5 Tesla MRI Scan da aka…

Gwamnatin Zamfara Ta Shirya Tallafa Wa Mata Da Masu Ƙaramin Ƙarfi Fiye Da Miliyan Ɗaya

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana shirinta na tallafa wa mata, ’yan mata, masu nakasa da sauran marasa galihu sama da miliyan daya a faɗin jihar, a wani mataki da ta…

Gwamnan Zamfara Ya Buƙaci A Ƙara Addu’o’in Zaman Lafiya Yayin Bikin Babbar Sallah

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira ga al’ummar jihar da ma ɗaukacin Nijeriya da su ƙara dagewa wajen yin addu’o’in zaman lafiya da tsaro a yayin bikin Babbar…

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Jagoranci ‘Yan Mata Uku Zuwa Karɓar Addinin Musulunci

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab’i ta jihar Kano ta jagoranci wasu ‘yan mata uku masu sana’ar gala zuwa ga karɓar addinin Musulunci, bayan sun bayyana aniyarsu…

An Cimma Kashi 85 Na Aikin Sabon Ginin Kasuwar Jawwala -’Yan Kasuwa Sun Yaba Wa Gwamnatin Abba Kabir Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sakataren Kasuwar Waya ta Jawwala da ke Kofar Mata a Kano, Musa Balarabe, ya bayyana cewa aikin ginin sabon kasuwar na zamani ya kai kashi 85…

Gwamna Lawal Ya Kafa Tarihi, Yayin Da Aka Fara Jigilar Alhazai Daga Filin Jirgin Sama Na Gusau

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kafa sabon tarihi bayan da aka gudanar da jigilar farko na aikin Hajji daga Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa da ke Gusau.…