APC Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara

Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin sake tsayawa takarar gwamna a zaɓen shekarar 2027. Kwamitin tantance ’yan takarar na jam’iyyar mai mulki…

TARON APC A ZAMFARA: Gwamna Ya Tabbatar Da Cewa Ƙarfin Gwamnati Na Rataye Ne Da Kyawawan Tsare-tsaren Jam’iyya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa nasara da ɗorewar kowace gwamnati na da alaƙa kai tsaye da ƙarfinta a fagen siyasa, musamman yadda jam’iyyarta ke da tsari mai…

Naɗin Sarautar Ajiyan Kano Karramawa Ce Gareni -Alhaji Muhammad Sunusi Bello

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sabon Ajiyan Kano, Alhaji Muhammad Sunusi Bello, wanda Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya naɗa a fadarsa ranar Juma’a, ya bayyana cewa naɗin da…

Me Ya Sa Ƙarancin Ruwa Ya Ƙi Ci Ya Ƙi Cinyewa A Kano, Duk Da Maƙudan Kuɗaɗen Da Gwamnati Ke Kashewa?

Daga Ibrahim Muhammad Kano Mazauna jihar Kano na ci gaba da fama da matsanancin ƙarancin ruwa duk da fatan da suka yi cewa gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf za ta…

MAZABAR GWARZO/KABO: GUNDARIN YAUDARA NA GAB DA RUSHEWA, YAYIN DA HON. GWARZO KE FITOWA DON SAKE SALON SIYASA

.…Bayan alkawuran banza, fitowar wanda jama’a suka zaɓa a matsayin mai cetonsu.DAGA Shariff Aminu Ahlan.Dimokuraɗiyya a ainihinta tsari ne mai daraja, wanda aka ƙirƙira domin bai wa kowa dama iri…

Wadada Ya Gargadi Magoya Bayansa Kan Kalaman Rarrabuwar Kai

Daga Zubairu Lawal Ahmed Wadada, Sanata (APC, Nasarawa West) ya gargadi magoya bayansa da su guji kalamai marasa tsari da kuma ra’ayoyin da ke haifar da rarrabuwar kai, gabanin zaben…

Kasuwar Yankura GSM Plaza Na Ba Da Gudunmuwa Sosai Wajen Samar Wa Matasa Sana’o’i A Harkar Waya — Umar Boss

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kasuwar hada-hadar wayoyin GSM ta ‘Yankura Plaza na bayar da gudunmuwa sosai wajen samar wa matasa sana’o’i a fannoni daban-daban na harkar wayar hannu. Sabon zaɓaɓɓen…

Shugaban NASEMA, Akwash, Ya Bayyana Ayyukan Shekara Daya

Daga Zubairu Lawal Babban Darakta Janar na NASEMA, Barrista Benjamin Akwash, ya gabatar da rahoton ayyukan shekara guda a Lafia, inda ya bayyana nasarori da kalubalen da hukumar ta fuskanta.…

Karramawar Da Aka Yi Min Sakamakon Kyakkyawar Tarbiyya Ce Daga Iyayena -Amb. Dakta Nana Maryam Gwambe

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar WAZOBIA Conflicts Resolution and Peace Advocacy Initiative (WARCOPIA), ƙarƙashin jagorancin Ambasada Garba Sulaiman Marafa (Marafan Lagos), ta gudanar da taron karrama wasu zaɓaɓɓun mutane da…

HARIN TA’ADDANCI A BUKKUYUM: Gwamna Lawal Ya Bayyana Shi Da Aikin Rashin Imani

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhini da jimami kan mummunan harin da ’yan bindiga suka kai a wasu ƙauyuka na Ƙaramar Hukumar Bukkuyum, wanda ya yi sanadin…