Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba…

Kotu Ta Tabbatar Da Ƙwato Motoci Sama Da 40 Da Tsohon Gwamnan Zamfara Matawalle Ya Wawushe

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Sakkwato ta amince da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na yin watsi da ƙarar da tsohon Gwamna Bello Matawalle ya shigar…

An Ƙayyade Naira Dubu 20 A Matsayin Mafi Ƙarancin Sadaki A Kano

Daga Ibrahim Muhammad An amince da N20,000 a matsayin mafi ƙarancin sadakin aure a jihar Kano. Wannan mataki na daga cikin sabbin ƙa’idoji da aka tsara domin sauƙaƙa wa al’umma…

Ɗan Majalisar Tarayya Na Ƙaramar Hukumar Nasarawa Hassan Shehu Husain Ya Yi Rabon Tallafi Ga Al’umma

Daga Ibrahim Muhammad Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Hasssn Shehu Husaini a ƙoƙarinsa na kyautatawa magoya baya, ya gudanar rabo kashi-kashi ga ɗimbin al’umma da suka…

Gwamnatin Kano Za Ta Cigaba Da Kyautata Rayuwar Matasa

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake tabbatar da ƙudirin gwamnatinsa na ƙarfafa matasa ta hanyar samar da ayyukan yi masu ɗorewa, faɗaɗa damar koyon…

Yarima Usman Shetima Ya Gana Da Amana Press da Mujallar Muryar Arewa A Kaduna

Ganin yadda Yarima Usman Shetima ke samun karbuwa game da muradinsa na zama majalisar dattawa, a safiyar yau ne tawagar ‘yan jarida ta Muryar Arewa da Amana Press suka tattauna…

Allah Zai Kunyata Masu Ɗaukar Nauyin ’Yan Ta’adda -Gwaman Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce Allah zai fallasa ya kuma kunyata waɗanda ke da hannu wajen kai munanan hare-hare da kashe-kashen rashin hankali da ’yan bindiga ke yi…

Me Ya Sa Majalisar Jihar Kano Ta Dakatar Da Shugaban Ƙaramar Hukumar Rano?

Daga Ibrahim Muhammad Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano Muhammad Naziru Ya’u na tsawon wata uku. Majalisar dokokin ta ɗauki matakin ne saboda rahotanni da…

An Ƙaddamar Da Shirin Rabon Magunguna Kyauta A Kaduna

A hukumance an ƙaddamar da rabon magunguna kyauta da kayayyakin kula mata masu juna biyu da jarirai (Mama Kits) kyauta ga mazauna Kaduna ta Kudu. Wannan shiri dai cika alƙawuran…

Hukumar Shari’a Ta Ziyarci Mataimakin Sufeton ‘Yan Sanda Mai Kula Da Kano Da Jigawa

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta kai wa Mataimakin Sufetan ‘yan sanda Nijeriya mai kula da shiyya ta ɗaya ziyara a ofishinsa. Ziyarar dai ta ƙunshi shugaban…