Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Hukumar Binƙasa Arewa Maso Yamma, ƘarƙashinSanata Babangida Husain Sunyaba Cigaban Da Aka Samu Na Kafa Hukumar

Daga Ibrahim Muhammad Kwamitin ‘yan majalisar Dattawa mai kula da Hukumar Bunƙasa Cigaban Arewa maso Yamma ƙarƙashin jagorancin Sanata Babangida Adamu, sun ziyarci mazaunin Hukumar da ke jihar Kano bayan…

Zan Yi Aiki Tuƙuru Domin Sauke Nauyin Da Gwamnan Jihar Kano Ya Ɗora Min -Saleh Musa Sa’ad Wailare

Daga Ibrahim Muhammad Mai bai wa Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf shewara na musamman a kan hidimtawa al’umma Dakta Saleh Musa Sa’ad ya bayyana cewa zai jajirce da…

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Taron Nazarin Zaɓen Cike Gurbi

A Litinin ɗin nan ne, gwamnatin jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin Sanata Uba Sani, CON, ta kira taron masu ruwa da tsaki don nazarin nasarori da matsalolin da aka samu a…

MUHAMMAD ISKEEL YA ZAMA SABON MANAJA TOZALI TV

Gidan talabijin na Tozali ya sanar da naɗa fitaccen ɗan jarida da ke zaune a Kaduna, Muhammad Iskeel Abdullahi a matsayin sabon Manaja. A wata sanarwa da tashar ta fitar…

Wane Hali Filin Wasa Na Sani Abacha, Kano Ke Ciki?

Daga Ibrahim Muhammad Tun bayan amincewa da Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta yi a ranar 21 ga Agustan 2024 lna gyare-gyaren filin wasa na Sani Abacha da ke Ƙofar…

Hon. T.J. Ƙaura Goje Shugaba Ne Mai Son Ganin Cigaban Al’umma -A’isha Isah Abubakar Gama

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga masu riƙe da madafun iko ma’aikatan gwamnati da ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da mawadata a tsakanin al’umma a kan su cigaba da…

Matasan Arewa Family Ya Yaye Matasa 460 Da Aka Koya Wa Sana’o’i Na Dogaro Da Kai

Daga Ibrahim Muhammad Matasan Arewa Family ta gudanar da taron yaye ɗalibai maza da mata da aka koyawa sana’o’i daban-daban domin ɗora su a kan tafarkin dogaro da kai a…

NNPP Da APC Sun Yi Nasara A Zaɓukan Cike Gurbi Da Aka Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar zaɓe mai zamanta ta ƙasa, INEC ta bayyana Ali Lawan Alhassan a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbi na ɗan majalisar jiha na ƙananan hukumomin…

Rashin Tallafin Gwamnati A Harkar Noman Kaji Na Kawo Mana Koma-Bayan -Dakta Jamilu Musa

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa rashin shigowar gwamnati cikin harkar kiwon kaji don ba da tallafi ga masu harkar yana sa wa harkar ta yi baya. Dakta Jamilu Musa…

TOPFEED Ta Ƙaddamar Da Sabon Abincin Kaji Masu Ƙwai Ga Dillalan, ‘Yan Kasuwa Da Manoma

Daga Ibrahim Muhammad Kamfanin Premier Feed Mills masu yin abincin dabbobi na TOPFEED ta gudanar da taro a jihar Kano da dillalan abincin dabbobi da ‘yan kasuwa da masu kiwon…