An Fara Bikin Cikar AKCILS Shekaru 50 Da Kafuwa A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Kano An fara gudanar da bikin cikar Kwalejin Shari’a da Nazarin Addinin Musulunci ta Aminu Kano (AKCILS) shekaru 50 da kafuwa, a wannan rana ta Litinin a…
Kwalejin Kimiyya Da Fasahar Lafiya Ta Jameel Chiroma Ta Rantsar Da Sabbin Ɗalibanta
Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da taron rantsar da sabbin ɗaliban da aka ɗauka domin su yi karatu a Kwalejin Kimiyya da Fasahar Lafiya ta Jameel Chiroma da ke…
GWARZO/KABO: DECEPTION ON THE BRINK OF COLLAPSE AS HON. GWARZO EMERGES TO REWRITE THE EQUATIONS
Beyond empty promises, the emergence of the Messiah as the people’s choice.By Shariff Aminu AhlanDemocracy, at its core, is a noble process, one designed to offer equal opportunity, a fair…
Hon. Kabiru Haruna Wakili: Fatan Al’ummar Fagge A Majalisar Tarayya 2027 Ya Amsa Kiransu
Daga Ibrahim Muhammad Kano Al’ummar ƙaramar hukumar Fagge na yabawa da irin ƙoƙari, kishin cigaban jama’a da kuma taimakon da ɗaya daga cikin matasan yankin ke bayarwa a fannoni daban-daban…
Me Ya Hana Gwamnonin Kano Da Katsina Halartar Taron Tunawa Da Malam Aminu Kano Karo Na 43?
Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da taro karo na 43 domin tunawa da marigayi Malam Aminu Kano, wanda Cibiyar Nazarin Dimokuraɗiyya ta Jami’ar Bayero da ke Kano ta shirya,…
Ni ‘Yar Jam’iyyar PDP Ce, Ba Ni Da Niyyar Fita Daga Cikinta -Amb. Zainab Audu Bako
Daga Ibrahim Muhammad Kano Jigo a jam’iyyar PDP ta ƙasa daga jihar Kano, Ambasada Hajiya Zainab Audu Bako, ta musanta raɗe-raɗin da ake yi cewa tana shirin ficewa daga jam’iyyar…















