ZABEN 2027: Fatah Zango Ya Fito Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya Da Manufofi 7

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Dakta Muhammed Musa Zango, wanda aka fi sani da Fatah, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a ƙarƙashin jam’iyyar APC gabanin babban…

Har Yanzu Ina Nan A Jam’iyyar ADC — Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu bai yanke hukuncin ƙarshe ba kan makomar siyasarsa, duk da rahotannin da ke yawo cewa…

Daga Dokajin Kano Zuwa Sarkin Sudan: Abin Farin Ciki Ne -Injiniya Aminu Aliyu Wudil

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Injiniya Aminu Aliyu Wudil, Wamban Sarkin Sudan na Kano, ya bayyana farin cikinsa bisa naɗin Alhaji Muhammad Aliyu Wudil a matsayin Sarkin Sudan na Kano, wanda…

ADC Ta Kori Dakta Auwalu Anwar a Mazaɓar Bakin Ruwa Dala, Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), reshen mazaɓar Bakin Ruwa a ƙaramar hukumar Dala ta jihar Kano, ta sanar da korar Dakta Auwalu Anwar daga cikin jam’iyyar.…

Naɗin Sarautar Ajiyan Kano Karramawa Ce Gareni -Alhaji Muhammad Sunusi Bello

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sabon Ajiyan Kano, Alhaji Muhammad Sunusi Bello, wanda Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya naɗa a fadarsa ranar Juma’a, ya bayyana cewa naɗin da…

Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi Sun Roƙi Gwamnatin Kano Ta Daidatta Bambaancin Albashi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi reshen Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Muhammad, ya roƙi Gwamnatin Jihar Kano da ta daidaita bambancin albashi tsakanin ma’aikatan jiha da na…

Hussaini Lili Gabari Ya Ziyarci Ado Tati Domin Neman Goyon Bayan APC a Dala

Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai neman tsayawa takarar kujerar Majalisar Jiha daga Ƙaramar Hukumar Dala, Hon. Hussaini Lili Gabari, ya kai ziyarar girmamawa ga jigon jam’iyyar APC, kuma shugaban jam’iyyar…

Me Ya Sa Ƙarancin Ruwa Ya Ƙi Ci Ya Ƙi Cinyewa A Kano, Duk Da Maƙudan Kuɗaɗen Da Gwamnati Ke Kashewa?

Daga Ibrahim Muhammad Kano Mazauna jihar Kano na ci gaba da fama da matsanancin ƙarancin ruwa duk da fatan da suka yi cewa gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf za ta…

Sanatan Kano Ta Tsakiya: An Ƙaddamar Da Garba Yusuf Abubakar A Jam’iyyar APC

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana Malam Garba Yusuf Abubakar a matsayin mutum mai ilimin addini da na zamani, mai amana, kuma ƙwararre a fannin siyasa da aikin gwamnati. An…

Manufar Kafa ACSILS Na Ci Gaba Da Haifar Da Nasarori Bayan Shekaru 50 -Alhaji Mahmud Garba Kabuga

Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Nazarin Shari’a da Addinin Musulunci ta ƙasa (ACSILS), Alhaji Mahmud Garba Kabuga, ya bayyana cewa babu abin da za su ce…