Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. An miƙa masa lambar…
Daga Ibrahim Muhammad Kano ’Yan’uwa da makusantan sabon Sarkin Zabarmawan Kano, sun bayyana matuƙar farin cikinsu da naɗin Alhaji Barhama Hussaini Yahaya a matsayin Sarkin Zabarmawa na farko a Jihar…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Masarautar Kano, a yammacin ranar Laraba 21 ga Janairu, 2026, ta naɗa Alhaji Barhama Hussaini Yahaya a matsayin Sarkin Zabarmawa na farko a Jihar Kano. Mai…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban Dattawan Kasuwar Muhammad Abubakar Rimi da Singa na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ɗanyaro, ya bayyana rasuwar fitaccen ɗan kasuwa Alhaji Bature Abdulaziz a matsayin babban…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Harkokin Yaɗa Labarai, Malam Abdul’aziz Abdul’aziz, ya wakilci Shugaban Ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wajen kai ziyarar ta’aziyya…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano An bayyana cewa an samu gagarumin zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin al’ummomi da ƙabilu mabambanta da ke zaune a garin Gama, da ke ƙaramar…
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata mata da ’ya’yanta shida, wanda ya faru a unguwar Ɗorayi…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Sani Abdulƙadir Koguna, ɗa ga sabon Durɓin Kano, Alhaji Abdulƙadir Koguna, ya bayyana farin cikinsa tare da miƙa godiya ga Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hon. Nasir Hassan Koguna, Galadiman Durɓin Kano kuma ƙani ga marigayi Durɓin Kano, ya bayyana sabon Durɓin Kano Alhaji Abdulƙadir Koguna a matsayin mutum mai haƙuri,…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Alhaji Ahmad Ali Mai Gari, mallakin katafaren otel ɗin MTown and Suites da ke Dutse jihar Jigawa, ya bayyana farin cikinsa kan naɗin Alhaji Abdulƙadir Koguna…





