Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai yi jawabi a wani taro na habaka kasuwanci karo na biyar wanda AFSNET ke shiryawa. Taron zai gudana daga ranar 4 zuwa 10 ga…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban…
Daga Sulaiman Bala Idris Ba ni da kokwanto akan cewa Dauda Lawal na ɗaya daga cikin gwamnonin da suka fi kowa kwarjini a Nijeriya. Amma abu ɗaya da nake yawan…
Daga Ibrahim Muhammad An rantsar da sabbin shugabannin ƙungiyar ‘yan Tifa na ƙasa reshen jihar Kano wanda a yayin taron tsohon shugaban ƙungiyar da ya yi wa’adi biyu da ya…
Daga Ibrahim Muhammad Al’ummar mazaɓar Gwagwarwa da ke ƙaramar hukumar Nasarawa ba za su manta da irin mutuntasu da ɗan Majalisarsu na Tarayyar mai wakiltar ƙaramar hukumar, Hon. Hassan Shehu…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ɗan Majalisar Tarayyar mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano, Injiniya Sagir Ƙoƙi da cewa mutum ne da yake tallafawa bunƙasa cigaban mata da matasa. Hajiya…
Allah ya yi wa tsohon Sufeto-Janar na ‘yan sanda Solomon Arase rasuwa. Tsohon shugaban ‘yan sandan ya rasu ne a ranar Lahadi, 31 ga watan Agusta, 2025, a asibitin Cedarcrest…
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta ƙara kuɗin da ake yi biya don yin fasfo ɗin ƙasa da ƙasa zuwa ₦200k. Ƙarin zai fara aiki ne daga ranar Litinin 1 ga Satumba,…
Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga matasa a kan su farka su san inda suka sa gaba da sanin inda yake musu ciwo domin yin abin da yakamata don…
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta ƙaryata labarin da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da ake cewa an karkatar da Naira biliyan 6.5 daga baitulmalin jihar. Wannan…





